mamanihsan360
Labari ne akan wata yarinya wacce ta shiga cikin gararin Rayuwa Wanda ya jefa ta acikin nadama da danasanin Rayuwa wacce akullum take kuka da rokon Allah akan ya yafe Mata zunuban ta, domin tayi imanin cewa Allah kadai zai yafe Mata d'ubun zunubanta da ta aikata arayuwarta.