
#1
ƊANYAR GUBAby Rukayya Ibrahim Lawal
mijinta ne yake zuga ta yawon bin maza kuma ya ɗaure mata ƙugu tamau a kan yin hakan. shin ko meye dalilinsa na aikata hakan?

#2
BAKAN GIZO 🕷️by Aysha M Sambo
Tun kafin yasan wanene shi yake fuskantar qalubale a rayuwarshi, Shin yazeyi da rayuwar shi bayan Allah ya Riga ya rubuta haka qaddararsu take? Ta wani hanya zai b...