Soyayya Stories

Refine by tag:
soyayya
WpAddtausayi
WpAddhausa
WpAddarewa
WpAddnadama
WpAddaure
WpAddyaudara
WpAddhausanovel
WpAddkauna
WpAddhausanovels
WpAddsadaukarwa
WpAddnigeria
WpAddsarauta
WpAddcinamana
WpAddmugunta
WpAddmakirci
WpAddkaddara
WpAddlove
WpAddislam
WpAddromance
soyayya
WpAddtausayi
WpAddhausa
WpAddarewa
WpAddnadama
WpAddaure
WpAddyaudara
WpAddhausanovel
WpAddkauna
WpAddhausanovels
WpAddsadaukarwa
WpAddnigeria
WpAddsarauta
WpAddcinamana
WpAddmugunta
WpAddmakirci
WpAddkaddara
WpAddlove
WpAddislam
WpAddromance

212 Stories

  • MUMINAH KO AZZALUMAH by SAKHNA03
    SAKHNA03
    • WpView
      Reads 676
    • WpPart
      Parts 23
    .........."na riga da nagano cewar koda na kashe macijin bazai daina sarana ba tunda ban cire masa kai ba,sannan ba'a maganin ɗan iska sai kaima ka zama ɗan iskan. Na sakewa linzamina akala na bashi dama ya jani duk inda yaga dama,in an samu dama a dama kawai. Duk wanda hanya ta faɗo dashi ya ɗanɗana to karya tuhumeni akai" ........Nasan Asalina kuma nasan ni wacece,saidai a halinda nakeciki bazan iya komawa garesu ba,saboda banaso sakamakon hakan yazama wani ya cutu,dan haka na zabi na kasance mantacciya abin mantawa a garesu inda har hakan zaisa su zama cikin ƙoshin lafiya. inason iyalaina wataƙila hakan dazanyi shine zai zama mafita a gareni dakuma su baki ɗaya.
  • MATAR MUTUM COMPLETE by FatimaUmar977
    FatimaUmar977
    • WpView
      Reads 16,836
    • WpPart
      Parts 20
    littafin matar mutum littafi ne mai dauke da soyayyar matasa biyu yariyar ta taso cikin wahala sa kamakon rashin uwa, daya daga cikinsu yana ta kokarin taimaka mata, uwar rikonta kuma ta dauke alwashin rabasa da duniya..
  • Jarabta by Bahadejia
    Bahadejia
    • WpView
      Reads 49
    • WpPart
      Parts 3
    na Gina jigon wannan labari ne akan irin abinda yake faruwa da yan mata a makarantun gaba da sikandire...
  • BAHAGUWAR SOYAYYA by Naseeb01
    Naseeb01
    • WpView
      Reads 2,721
    • WpPart
      Parts 28
    Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen. Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗaya sashen ba... Bahagon so fa...? Biyo mu don jin labarin wasu matasa da iyayensu suka ginasu akan soyayyar junansu, har ginin ya so ya wuce gona da iri, sai dai kash a mahangar kowannensu ɗan'uwansa yana tafiyar da rayuwa ne akan bahaguwar hanyar da ba zata ɓulle ba, rayuwar matasan ta bi cikin sarƙaƙiya wadda ta gangara cikin rayuwar Jami'a... Za su bijirewa iyayensu, ko kuwa za su bijirewa soyayyar da take zuciyarsu wadda tun kafin su san kansu aka dasa musu ita a zuƙatansu? Tabbas labarin yana tafe tare da bugun zuciyar mai karatu, kuma mai karatu zai zama cikin shauƙi da son jin abin da zai faru cikin kowanne shafi... Idan ka fara sai ka tiƙe don tunanin abin da zai je ya dawo na labarin zai ta bibiyarka.
  • NADAMAR DA NAYI by FatimaUmar977
    FatimaUmar977
    • WpView
      Reads 7,243
    • WpPart
      Parts 29
    NADAMAR DA NAYI labari ne da yake d'auke da NADAMAR yaudara ,cin amana da dai sauransu. Labari ne a kan wata yarinya da ta fada soyayyar wani makaho iyayenta sukaki amincewa, suka aurar da ita ga dan uwanta amma daga karshe....
  • KADDARA CE by SalmaAhmadIsah
    SalmaAhmadIsah
    • WpView
      Reads 826
    • WpPart
      Parts 11
    KADDARA! Shin me cece ita?. KADDARA na ɗaya daga cikin hukuncin Allah da ya kan zartar a kan bayinsa tun yayin hallita. KADDARA tamkar zagayen zobe take, wanda ɗan adam ke rayuwa a tsakiyarsa. Duk wani abu da ya samu bawa tun daga ranar haihuwarsa zuwa ga ranar da zai koma ga mahallicinsa sunansa KADDARA. KADDARAr ko wani bawa na rubuce ne tun kafin ya iso zuwa duniya. Kowa da ka ga yana rayuwa a doron duniya yana yin ta ne a doron KADDARA. KADDARA na ɗaya daga cikin manya manyan siffoffin Allah subhanahu wata'ala. Domin duk abin da ya samu bawa a rayuwa muƙaddari ne daga wurinsa. Wa lau me kyau, ko akasinsa.
  • ZAMANI... by Sakina_AC
    Sakina_AC
    • WpView
      Reads 128
    • WpPart
      Parts 3
    Wani lokacin rayuwa takan zuwar maka ne ba a yanda ka tsammata ba. Wani lokacin kuwa zakayi wasa da abunda yake rubuce kaddararka ce ba tare da ka sani ba. Saboda me? Saboda kai a naka d'an karamin tunanin taka kaddarar bazata zuwar maka a haka ba. Me zai faru? Za a nuna maka cewa duka rayuwar da kuma kaddarar taka ba ikon ka baceba! Sannan wasu Abubuwa suna faruwa ne wani lokaci sanadiyyar CANJAWAR ZAMANI...!!
  • Qawaa Zuci......(Labarin Zuciya) by ummAssidiq
    ummAssidiq
    • WpView
      Reads 843
    • WpPart
      Parts 3
    Iyalan Professor AlMustapha Haske Ahali na hausawan usli me dauke da 'yan uwa masu tsantsar qaunar juna game da riqon Addini..Cikinsu kuwa akwai wata yarinya me dauke da raayi na musamman wanda yasha banban da na kowa.khadija tana da raayin riqo me karfi na ganin cewa dukkanin mafarkinta sun zamo gaskiya a matsayinta na mace me tsananin so da sanin 'yan cin kanta. A matsayinta na mace matashiya Khadeejah ita kadai ce tafara taka matsayin da wata 'ya mace ta taka a familynta...kuma a jajircewa da kuma nacin son ci gaba a rayuwa ne ya kawota ga matsayin da take kai a yanzu . Dai dai lokacin da ta kusa kai gaci wajen cimma burinta da zai Sadata da rayuwar data jima tana wa kanta mafarkin steps in a man who ruins everything that she built from all these years. Duk kuwa da irin tsantsar tsana da kiyyaya da takeyi masa a zuciyarta some how Qaddarar rayuwa brings them both together. A Nasa bangaren kuwa Engr Dr Habib ya sallamawa kansa wata rayuwa ta nishadi a tun bayan Rasuwar matarsa ta sanadiyyar cancer shekara guda kacal da aurensu.To wace rayuwa zeyi mai dadi bayan Maryam bata a duniya???? A beautiful tale of HausaFulani Unfulfilled love story. Stay tuned.
  • Al-hubh by phareadah
    phareadah
    • WpView
      Reads 10,377
    • WpPart
      Parts 7
    Laila: omg, baka gani ne Farhan: am so sorry Laila:sorry for yourself 🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁 Anticipate, yana nan yana jiran ku
  • HUBBAN HAƘIƘAN BOOK 01 by UmarfaruqD
    UmarfaruqD
    • WpView
      Reads 203
    • WpPart
      Parts 8
    ƘAƘA-ƘARA ƘAƘA! WANI KAYA SAI AMALE! BABBAN GORO SAI MAGOGIN ƘARFE! SABON SALO SABON TSARI! KAI KUGYARA ZAMA, AWANKE FUSKA, AMURZA IDANU GANINAN NI UMAR FARUQ*D* NA SAKE DAWO MUKU DA WANI SABON SALON MAI TAKEN HUBBAN HAƘIƘAN. DOGUWAR TAFIYA MAI CIKE DA ABUBUWA IRI DABAN DABAN ACIKIN TA. KU HANZARTA SHIGA DOMIN KUJI YARCE SALON LABARIN HUBBAN HAƘIƘAN YAKE, SABO DA DUK YARCE ZANCE MUKU WANI ABU AKAN SA ANAN BAZAKU TABA FAHIMTA BA HARDAI BA KARAN TAWA KUKAI BA. SAI DAI ABU ƊAYA DA ZAN FAƊA MUKU SHINE WANNAN YASHA BAMBAN DA SAURAN, DAN HAKA KU GARZAYA KU SHIGA DOMIN JIN YARCE CAKWAKIYAR TAKE. HUBBAN HAƘIƘAN...! FREE BOOK 01
  • SHINGEN ƘAUNA by khairi_muhd
    khairi_muhd
    • WpView
      Reads 530
    • WpPart
      Parts 30
    Rayuwa kan zo da sauyi ko wani juyi da ba ka taɓa zata ba,hakan ce ta kasance da Nadeeya Nazif. Matashiya mai tashen kuɗi bazawara da mijinta ya mutu ya bari da tarin dukiya. Hamshakiyar ƴar kasuwa. Duk da tarin dukiyar da take da shi hakan bai cike mata ramin na zurfin kaɗaici ba. Duk da kasancewar ta cikin ni'ima da arziƙi, zuciyarta ta soma fuskantar wata iriyar yunwa ta ƙauna. Sai dai ƙaunar ba ta fito daga masu kuɗin da take cikinsu ba. Tana jin zuciyarta na jan ta zuwa inda take ganin tayi nesa da shi tamkar nisan ƙasa zuwa sama ne. Sai dai shi Al'amarin Zuciya yawa gare shi. Yaya kuke ganin tafiyar Nadeeya Nazif zata kasance da masoyin da ta ke bege? Muje zuwa don jin labarin Nadeeya da Nabeel.
  • RUDANI by lashminzy
    lashminzy
    • WpView
      Reads 8,110
    • WpPart
      Parts 6
    Labarin soyayya mai hade da rikici, inda wasu yan biyu ke soyayya da yarinya daya amma batare data sani ba sai daga baya
  • TUN RAN GINI... by Mumseeyama
    Mumseeyama
    • WpView
      Reads 11,180
    • WpPart
      Parts 17
    Labari ne mai matuƙar taɓa zuciya
  • NA YARDA NA MUTU by Mumseeyama
    Mumseeyama
    • WpView
      Reads 760
    • WpPart
      Parts 11
    Labari ne mai matuƙar taɓa zuciya da kuma tsantsar soyayya...
  • WATA ALKARYA  by KhamisSulaiman
    KhamisSulaiman
    • WpView
      Reads 44
    • WpPart
      Parts 1
    Labarin batan yariman wata kasa a cikin duniya da gwagwarmayar da yayi kafin ya dawo gida.
  • {DESTINED}*^* by Silantqueen123
    Silantqueen123
    • WpView
      Reads 13
    • WpPart
      Parts 2
    Life isn't always a bed of roses. In fact it never is, we rarely get what we want in most cases we get what we don't expect. Well in their case it was either she chooses her parents or her lover. Imran Tahir Yusuf is a young bachelor in Abuja, he is a civil engineer and is the CEO of a Tech Company in Abuja, he is very nice and sweet to his family, but doesn't take shit from anyone else. Amrah Abdulmutalib Mahmoud is a loyal, humble, sweet, kind and jovial twenty three year old lady, she loves peace but doesn't take shit, especially from men. She hated him He hated her She fell for him He fell for her They loved each other dearly But what happens if their parents don't believe in such love Her mum said "MARRYING A REL...........house" Falling in love is a great feeling And being loved by the other is greater Love is Beautiful Love is Enchanted Love is Detriment Love is sweet But mostly love......HURTS! Will she follow her heart and be with him, or will she follow the norms and principles and follow her parents. READ TO FIND OUT! Destined© 2023 By Maryam_Mufida (@silant_queen)
  • SAHAAR by Humaira3461
    Humaira3461
    • WpView
      Reads 162
    • WpPart
      Parts 12
    labarin Sahaar labarine mai kayatarwa daya shafi bangaren soyayya da kuma tsana da kyara shiga ciki don jin yadda dambarwar zata kasance tsakanin UHAIMID DA FAUZAN
  • SOYAYYA DA AURE ✨❣️ by andeejert
    andeejert
    • WpView
      Reads 120
    • WpPart
      Parts 5
    RAYUWAR MA'AURATA MATA DA MAZA✍️🌺
  • DAN GATA by Mustaphashaq
    Mustaphashaq
    • WpView
      Reads 129
    • WpPart
      Parts 1
    Labarine da ya kunshi soyayya