Soyyaya Stories

Refine by tag:
soyyaya
soyyaya

8 Stories

  • TAUHEEDA  by Aneesah001__
    Aneesah001__
    • WpView
      Reads 192
    • WpPart
      Parts 6
    HAUSA NOVEL
  •  RAYUWAR NABILA by BuharifatimaMuhammad
    BuharifatimaMuhammad
    • WpView
      Reads 539
    • WpPart
      Parts 18
    Hi guys🙌 this is my first novel I hope you will like it. it all about nabila a village girl,she is so innocent who all meet with nabil a stranger that come to the village by an accident and fall in love with her will he's family accept her as his wife or not follow me to find out #love
  • LABARINSU by SalmaAhmadIsah02
    SalmaAhmadIsah02
    • WpView
      Reads 25
    • WpPart
      Parts 1
    Kowa ya na da labarin da zai bayar. Kamar yanda kaddarar kowa take da ban. Labari me cike da ƙunci baƙin ciki da damuwa.
  • A RASHIN SANI..  by Hafssatu
    Hafssatu
    • WpView
      Reads 441
    • WpPart
      Parts 20
    A rashin sani da jin rashin maganar iyayenta ta zabeshi A matsayin masoyin gaskiya, A rashin sani sanadiyar shi tayi rayuwa A gidan mahaukata a matsayin mahaukaciya mai tabin hankali, A rashin wadda ta fifita ashe dan fashi ne..
  • HASKE A DUHU by meeshalurv
    meeshalurv
    • WpView
      Reads 11,507
    • WpPart
      Parts 22
    Ita Duniya juyi juyi ce, haka rayuwa take tafiya kamar wahainiya k'addara na fad'awa mutum Mai kyau ko akasin haka, sai dai anason fatan samu cin jarabawar da ubanjiki yayi maka. Rayuwa ta na tafiya k'an tafark'in k'addara tun bansan miye duniya ke ciki ba, sai Ina godiya ga ubangijin da ya jarrabceni da hakan. Yau gani ga mijin da duk kauyen ke Kira nayi dace, nid'in HASKEN RANA ce, sai dai Kash a wajensu maganar take haka nikam Sultanah yaushe rayuwata zata daina zubar hawaye. Ku biyoni cikin labarin HASKEN RANA danji ya rayuwar Sultanah take akwai darasi ciki tare da sark'ak'iya k'angin rayuwa soyayya duk sun had'a cikin HASKEN RANA.
  • MEDE FOR EACH OTHER:-P 💜♥✿ฺ by Princesssumy64
    Princesssumy64
    • WpView
      Reads 380
    • WpPart
      Parts 34
    (synopsis) A love story between a man who develops a savere case of OCD that prohibits him from interaction with human and girls that he is immune to. (synopsis ㅐ헺ㅇ돌ㄴ) labari soyayyya tsakanin saurayi wanda ya kudanar da OCD case wanda ya haram ta masa mualama da ko wanne irin dan adam mata da maza wadan da ya kasanche su an yo sune dan irin masu chitar (savers case of OCD) shi yayin da yakasan che kana shiga maweyachin hali yayin da wani abu ya sameka misali kamar ache bakasan duhu kwata kwata tow in kashiga zaka iya sumama in one word is celled (allergic) komadai menene go through it 😊☺
  • LABARINSU by SalmaAhmadIsah
    SalmaAhmadIsah
    • WpView
      Reads 1,978
    • WpPart
      Parts 17
    Kowa ya na da Labarin da zai bayar. Kamar yanda ƙaddarar kowa take da ban. Tabbas, akwai tsanani a rayuwa. Akwai ƙunci da baƙin ciki a rayuwa. Shin menene LABARINSU?
  • YADDA KADDARA TA SO by SalmaAhmadIsah02
    SalmaAhmadIsah02
    • WpView
      Reads 4,772
    • WpPart
      Parts 27
    A wasu lokutan kaddara na faruwa ne a yadda ta so, a wasu lokutan kuma takan faru ne a yadda dan adam yaso, kamar kullum Allah na nasa dan adam ma na nasa, amma na Allah shine gaskiya.