Summy95 Stories

Refine by tag:
summy95
summy95

1 Story

  • RASHIN SANI  by AuwalSumaiya
    AuwalSumaiya
    • WpView
      Reads 4
    • WpPart
      Parts 4
    Aimana yarinya ce da ta taso ta rayu da soyayyar matashin saurayi Kamal, tun bata san wacece ita ba har kawo lokacin da ta mallaki hankalin kanta. sai dai kash, a wurin sa abun ba haka ba ne, inda ya tsallake ta da soyayyar fa take masa ya auri wata matar wacce ta bude masa sabon shafin kaddara a rayuwarsa mai wuyar fadi. ku biyo ni cikin labarin domin jin ya zata kaya. wani irin kalubale ne rayuwar Aimana zata fuskanta. shin Aimana zata samu nasaran mallakar Kamal da zuciyarsa, ko kuwa dai wani ne a cikin kaddararta, shin wace ce wacce Kamal ya aura, kuma wani irin shafi ta budo masa a rayuwarsa, duk wadannan da ma karin wasu yana cikin wannan littafi na RASHIN SANI .