Meenerh551
Sakacin da Iyayena suka yi, d kuma rashin kula da dukkan harkokin rayuwata, shine linzamin taɓarɓarewan rayuwata, wanda ya jasu ga tafkin "nadama". Yayin da WASU ƘAWAYEN (Masifa ne) suke riƙe da akalar.
Labarina ya faru a gaske km ishara ne ga 'yan mata.