#1
ƘANGIN TALAUCI by Rahma kabir
Ina so zanyi rubutu yadda tamkar zuciyata ce alkalamina, a bisa dalilin taraliyar da ke ciki, rikita rikita da kuma rudani, tsantsar tausayi, zazzafar yanayi mai kulle a...
#3
DA WATA A ƘASAby Rahma kabir
Akwai son zuciya me sanya mutum a tarkon nadama, zalunci mai kunshe da keta, zawarci mai sanya kunci, mutuwa mai dauke da yankan kauna. Nadama mai sanya kukan zuci gaba...
#4
Dare daya.by naanaah01
Dare daya Allah kan yi bature.
Dare daya ya isa ya kawo canji ga rayuwar dan Adam.
Dare daya mutum zai iya aykata abunda zaiyi silar shigarsa aljanna ko wuta.
Dare daya...