Tausayi Stories

Refine by tag:
tausayi
WpAddsoyayya
WpAddhausa
WpAddnadama
WpAddkauna
WpAddamana
WpAddsadaukarwa
WpAddhakuri
WpAddsihiri
WpAddzalunci
WpAddmugunta
WpAddkiyayya
WpAddmakirci
WpAddyaudara
WpAddrahmakabir
WpAdddạ
WpAddlove
WpAddcin
WpAddislam
tausayi
WpAddsoyayya
WpAddhausa
WpAddnadama
WpAddkauna
WpAddamana
WpAddsadaukarwa
WpAddhakuri
WpAddsihiri
WpAddzalunci
WpAddmugunta
WpAddkiyayya
WpAddmakirci
WpAddyaudara
WpAddrahmakabir
WpAdddạ
WpAddlove
WpAddcin
WpAddislam

107 Stories

  • SHUHADA by fateemah0
    fateemah0
    • WpView
      Reads 6,502
    • WpPart
      Parts 19
    LABARI NE AKAN WATA YARINYA DA TA TASO CIKIN MARAICI, TASHA WUYA HANNUN YADIKONTA, HAR TA ZO TA YI MATA ASIRI TA BAR KAUYENSU, TA CI ƘALUBALEN RAYUWA KAM, SHIN TAYA ZAMU GANE DADIN LABARIN? WOHOHO SAI MUN KARANTA TUKUNNA, KARKU BARI A BARKU A BAYA, MAZA HANZARTA KARAMTAWA KI MIN VOTE,COMMENTS, AND FOLLOW ME
  • MIEMIE BEE A WANKI GARORI by Sadnass
    Sadnass
    • WpView
      Reads 86,418
    • WpPart
      Parts 62
    Labarine k'irk'irarre na tabbata zai Ilmantar tare da nishad'antar daku,kuci gaba da biyoni karku bari a baku labari... LOVE YOU
  • INDO AISHA  by ummuhfadima
    ummuhfadima
    • WpView
      Reads 11,831
    • WpPart
      Parts 36
    Labarin wata yarinya da ta taso cikin wahala da azabtar wa akwai abin tausayi sosai da soyya me ratsa zuciya%
  • 💞komai daren dadewa💞 by safiya__bubuche
    safiya__bubuche
    • WpView
      Reads 1,000
    • WpPart
      Parts 11
    labarine daya kunshi darusa masu yawa akan zamantakewar rayuwa. Banyi wannan littafin Dan cin zarafin wani ko wataba idan kaga yayi daidai da labarinka toh akasi aka samu
  • KAICO NAH by SAKHNA03
    SAKHNA03
    • WpView
      Reads 24,952
    • WpPart
      Parts 56
    Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu. Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa duniya tayimin zafi..........?😓😓😓 Ina ganin na fita a wannan chakwakiyar ashe wata na kuma tsunduma kaina,wacce na mayar tamkar mujiya a cikin kawaye ita ce tayimin zarrar da bazan iya kama ko da tafin kafarta ba............. Taya zan iya zaman gidan auren da koda akwai bora a gidan to tafinin daraja da matsayi....... Wai tukunna ma mai ya rufemin ido nabi rudin zamanine haka,meyasa na kasa gane shi lokaci dama ce wacce bazata taba maiamaituwa ba a rayuwa......... Kaico nah..,.....😥😥😥😥!!!h Hakika ina cikin tsaka mai wuyah ni sumayyah.......
  • Meenatu  by UmmyMuhammad
    UmmyMuhammad
    • WpView
      Reads 295
    • WpPart
      Parts 2
    Tausayi
  • NIDA ƘANNAN MIJINA by fateemah0
    fateemah0
    • WpView
      Reads 421
    • WpPart
      Parts 3
    labari ne akan yanayin halayyar kannan miji ko kuma nace dangin miji akwai tausayi akwai soyayya kudai sai kun bibiya labari zaku fahimtar
  • NAZLAH by Salmeert
    Salmeert
    • WpView
      Reads 543
    • WpPart
      Parts 10
    Labarin Wata Fitinanniyar Yarinya da bata barin bashi, ko mai ka mata sai ta rama, har sai ta ci gyara, gata da kwaɗayi , ga roƙo, sannan kuma labarin Wani Matashin Soja wanda yake tsibtar kanshi cikin haɗaririkan rayuwa
  • Guguwar annoba by ZaynerbmuhammadKabee
    ZaynerbmuhammadKabee
    • WpView
      Reads 38
    • WpPart
      Parts 1
    labari ne akan rayuwar wani mutum da ta yaranshi
  • IMTIHAL by Sadnass
    Sadnass
    • WpView
      Reads 570
    • WpPart
      Parts 9
    Wannan littafi nawa mai suna IMTIHAL ya k'unshi abubuwa da dama ne wanda makaran ci/ya za suji dadin shi sosai sabo da darrusan da yake tattare a ciki, bugu da k'ari ina fata zamu amfana dashi insha Allah domin mu gudu tare mu tsira tare. Nagode☺️
  • Gimbiya Na'im by AkeemJeunsoke
    AkeemJeunsoke
    • WpView
      Reads 214
    • WpPart
      Parts 1
    labarin gidan sarauta me ban al'ajabi da kitimur'mura Wanda 'yamacece amma za'a raineta amatsayin danamiji kubiyo ni don jin yadda zata kaya
  • ABDOUL-NASSER (ALFAH) by Humaira3461
    Humaira3461
    • WpView
      Reads 1,030
    • WpPart
      Parts 23
    Ya tsani mace kiyayya mafi girma a rayuwar sa,domin kuwa mace itace ta jefa rayuwar a halin k'ak'anikaye,in yana kaunar mace to yana kaunar mutuwar sa a halin da yake ciki baida wani abu da yake buri face MUTUWA ta riske shi,ya gaji da rayuwar domin babu komi cikinta face d'aci da k'unci, kwatsam SOFIYYA EL-LADAN ta fad'o cikin rayuwar sa ba zato babu tsammani, wadda itace silar canza war komi na rayuwar sa.
  • BANSAN INDA SUKE BA A HALIN YANZUN by JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Reads 73
    • WpPart
      Parts 2
    Labarine wanda ya kunshi ban tausayi cin amana makirci da kuma ban dariya, inda zakuji yanda ake raba uba da yaranshi sanan kuma amaida mutum kamar gawa bayan kuma da ba haka yake da shin ta wace hanya za'a samu saukin wannan ciwo kudae ku biyo dan jin ya yake. 😢
  • NANA JAWAHEER by JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Reads 8,310
    • WpPart
      Parts 28
    Labarine wanda ya kunshi soyayya da tausayi
  • BAƘAR MASARAUTA  by UmarfaruqD
    UmarfaruqD
    • WpView
      Reads 1,483
    • WpPart
      Parts 18
    *BAK'AR MASARAUTA* *Hausawa kan ce 'Ana bikin duniya ake na k'iyama, lokacin da wani yake kuka, wani dariya yake, kamar misalin yadda Uwa ke d'aukan ciki ta raine shi da wahalhalu kala-kala, tayi burin ta haife cikin domin ba wa jariri ko jaririyar duk wata kulawa da za su samar da tagomashin tarbiyya da kyawawan d'abi'u ga abin da ta haifa, ku hasaso yadda wannan uwa bayan duk ta gama wad'annan wahalhalun za ta tsinci kanta a bak'in yanayin da za a raba ta da abin da ta haifa ta hanyar zalunci, a yayin da ko cibi ba a yanke masa ba, shin da me za ku kwatanta?* *Tana da k'arfin ikon da kwarjininta kad'ai kan girgiza jama'ar da take mulka har su kasa nutsa idanuwansu cikin nata, shi kad'ai ya yi zarrar da yake ji ya isa jera kafad'a da ita, shin me ya taka ne duk da kasancewar sa bawa?* *Mata na rububin kasancewa da shi duk da bak'ak'en d'abi'un da suka yi wa rayuwarsa k'awanya, izza da guguwar mulki ta taka muhimmiyar rawa wurin kasancewarsa haka* *Da shi take kwana da shi take tashi! Tamkar Sallar farilla haka mafarkinsa ya zame mata wajibi a duk daren duniya, ta yi namijin k'ok'ari wurin gano shi amma sai dai kash....* *SABON SALO NE MAI GIRGIZA ZUKATAN MASU KARATU, DUK A CIKIN LABARIN BAK'AR MASARAUTA. KARKU SAKE A BAKU LABARI.
  • SON ZUCIYA by aminaumar36
    aminaumar36
    • WpView
      Reads 126
    • WpPart
      Parts 2
    It is a heart touching story, full of love, compassion, betrayal, sacrifice, and enlightenment
  • ZAN SOKA A HAKA by queenbk2020
    queenbk2020
    • WpView
      Reads 464,945
    • WpPart
      Parts 91
    #5 tausayi June 2020. #3 tausayi 20 June 2020. #1 munafurci #8 hausa novel. #2 tear drop june 2021.
  • GARIN KALLON RUWA by AyshaGaladima666
    AyshaGaladima666
    • WpView
      Reads 819
    • WpPart
      Parts 7
    labarin soyayya ne me tsayawa a Rai
  • MENENE MATSAYINA... by Hafssatu
    Hafssatu
    • WpView
      Reads 64,041
    • WpPart
      Parts 51
    "Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..." Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba! Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida fadar Abinda ke bakin ta ''shegiya tun yaushe na haneki da furta wannan sunan gareni wallahi duk ranan danaji kin kara Ambata ta da wannan sunan na lahira sai yafi jikin dadi jaka kawai ball..yayi da ita daga ita har d'iyar dake hannun ta goshin ta ya bugu da bango d'iyar dake hannunn ta tsayanra kuka tare da Ambatar Umme... ''Kafin nadawo gidanan ki tabbatar da kimin wanki sannan kingyara min dakina nafada Miki.."" Juyawa yafita yabarta rushewa tayi dawani matsanancin kuka mai tattare da tausayi hannu taji da fuskar ana share mata hawaye "Ummee kidaina kuka kitaci mutafi gun Umman ki ko Uncle Abdul..." Rungume ta tayi.."zamuje Basmah Amma inaje gunsu *MENENE MATSAYINA..?* "............ _Menene matsayina? Labari mai cike da tausayi fadakarwa.. butuulci #Soyaya #Shakuwa #Tausayi #
  • ASMA... by Zaynab_yusuf
    Zaynab_yusuf
    • WpView
      Reads 268
    • WpPart
      Parts 6
    Alokuta mabanbanta idan na duba rayuwata,ina farawa ne daga lokacin da iyayena suka rasu,daga lokacin da na rasa komai nawa,nazama marainiya mara gata da galihu, idan na waiwaya baya,Rayuwata ta ƙare ne adaidai lokacin dana rasa iyayena,tun daga wannan lokacin,tun daga wannan rana,narasa farin cikina,na rasa hope,na rasa confidence Da strength Dina, nacigaba Da rayuwa bisa turbar da zuciyata ta ɗorani akai,na kasa yadda da ƙaddarar data afku agareni ta rashin mahaifana. jiki ba ƙwari ya shiga office dinshi, workers na gaisheta shi ta ko'ina,yana amsa su daidai gwargwado kasancewar shi gentle man,mai tsananin tausayi da saukin kai,laptop yafara operating yana duba uban files ɗin dake gaban shi,wanda ayau dole zaiyi clearing ɗin su, saide Aikin ya gagare shi,tunda ya zuba ma file ɗaya idanu yake kallo na Tsawon mintuna, gabaɗaya tunanin shi da nazarin shi ya tafi ne izuwa silar mafarkin,dafarko bai dame shi ba,amma ayanzu yana cikin ruɗani, domin mace yake gani cikin hijabi fari sai sheƙi take da qyalli kamar zinari ko kuma sinadaran zinari,tana miƙo mishi hannu,tana faɗin"taho izuwa hasken ka".!!!