We've updated our Content Guidelines.
Review the latest guidelines to keep sharing stories safely.

Tsafi Stories

Refine by tag:
tsafi
tsafi

5 Stories

  • A DALILIN ZOBE by Ummeetah270
    Ummeetah270
    • WpView
      Reads 208
    • WpPart
      Parts 1
    Wannan labarin ya farune shekara dari biyar da hamsun da suka shude. Anyi wani azzalumin sarki mai suna sarki Barbus wanda ya mulki duniya ta dalilin zobe sihiri. Sai dai kash! Sarki Barbus bai da magaji, shinko waye zai gaji sarautar say bayan mutuwar sa. Ku biyoni cikin littatina na A DALILIN ZOBE. Ngd.
  • JEJIN ƘWANƘWAMAI by SAKHNA03
    SAKHNA03
    • WpView
      Reads 1,237
    • WpPart
      Parts 6
    "Kai amanu ka tashi wani yana ciremin tazugen wando ina kwance" "Dallah ka rabu dani to ni na cire maka,ko kalan ka hana mutane bacci kawai" Kan ya rufe baki ji kake tassssss........ Waye ya mareshi???? Tambaya ce banida amsarta..... zazzafan karamin labari mai cike da bada dariya,kuma duk bada sisin ki ba ko sisin ka ba. bukata ta a bani hadin kai
  • ZAN SOKA A HAKA by queenbk2020
    queenbk2020
    • WpView
      Reads 464,157
    • WpPart
      Parts 91
    #5 tausayi June 2020. #3 tausayi 20 June 2020. #1 munafurci #8 hausa novel. #2 tear drop june 2021.
  • A DALILIN ZOBE 2019 by Ummeetah270
    Ummeetah270
    • WpView
      Reads 671
    • WpPart
      Parts 1
    Wannan labarin daya faru shekara dari biyar da hamsun da suka shude. Anyi wani azzalumin sarki mai suna sarki Barbus wanda ya mulki duniya ta dalilin zoben sihiri. Sai dai kash! Sarki Barbus bai da magaji shinko ko waye zai gaji sarautar say bayan mutuwar sa? Duk ku biyoni cikin littatina na A DALILIN ZOBE. Ngd
  • JUYIN KWAƊO by SalmaAhmadIsah
    SalmaAhmadIsah
    • WpView
      Reads 980
    • WpPart
      Parts 17
    Shin kun taɓa tunanin cewa wata rana rayuwa za ta muku juyi, irin juyin waina a tanda?. Tamkar yanda rayuwar kwaɗo kan yi juyi daga ruwa zuwa ruwan zafi?. Wani hali za ka tsinci kanka a sanda ƙofofin mafita suka kulle gareka, yayin da kake tsaka da buƙatar hanyar kuɓuta? Yaya za ka yi a sanda kake ji da ganin mutuwa na tunkararka a juyin da rayuwa ta maka irin na kwaɗo?. Shin kun taɓa tunanin cewa rayuwa za ta muku juyi irin na kwaɗo?. Daga zamanin da aka haifeku zuwa zamanin kakannin-kakanninku?. Labarin JUYIN KWAƊO. Labari ne a kan matasa uku da rayuwa ta musu juyi irin na kwaɗo. Daga duniyarsu zuwa duniyar da ba su san da wanzuwarta ba sai a labarai. Shin, yaushe za su koma gida? Wani ƙalubale za su fuskanta kafin su koma gida? Shin, za ma su koma gidan?.