Tsantsanso Stories

Refine by tag:
tsantsanso
tsantsanso

2 Stories

  • CHAKWAKIYA by MumIrfaan
    MumIrfaan
    • WpView
      Reads 10,448
    • WpPart
      Parts 40
    Binafa tana zaune a tsaƙar gida daga ita sai wani gajeren wando daya wuce gwiwarta sai wata riga wacca taɗan matseta kaɗan kanta babu ɗan kwali gashin kanta ya sauka har gadan bayanta, tana zaune tana jujjuya abincin ta kasaci, ta lula tunanin duniya, jin anyi sallama yasata ɗago da kanta ta amsa, ganin Safwan yasata zabura murmushi ɗauke a fuskarta ta tashi tazo inda yake da gudu, murmushi shima yayi mata tare da buɗe hannayansa alamun tazo inda yake, tunda ta fara gudun ko ina na jikinta yake motsawa, Ahmad runtse idanunsa yayi, ganin da gasken gaske Safwan rungume Binafa zayyi yasa Ahmad saurin matsar da Safwan gefe Binafa ta kusan faɗuwa, wani kallo ya wurga mata yace "Kije ki saka Hijab"
  • 🧜MAMIYOTA CE🧜 by fateemah0
    fateemah0
    • WpView
      Reads 2,391
    • WpPart
      Parts 20
    soyayya ce ta sarƙe a tsakanin Navy officer da aljanar ruwa ko ma dai ace mayyar ruwa wato *MAMIYOTA* rikici ne babba mai haɗi da tirƙa-tirƙan cakwakiya, sarƙaƙiya gami da daurewar kai, ku dai ku kasance dani M Ahlan dan jin yadda kalar cakwakiyar take, Mamiyota ce na kuɗi ne ba free book bane amma akan farashi ƙalilan #200, karku bari ayi baku, da a baku labari gara ku bayar, asha karatu lafiya Masoya🤗