Tsoro Stories

Refine by tag:
tsoro
tsoro

5 Stories

  • PHATEENJIDDAH by MumIrfaan
    MumIrfaan
    • WpView
      Reads 11,593
    • WpPart
      Parts 51
    Yana maganane akan yara guda biyu Wanda suka kasance tagwaye, gashi Allah yayi musu rashin basajin magana ko kadan, sannan kuma ina gargadin iyaye da su runka jan 'yayansu a jiki basu wancakalar dasu ba akan wani dalili nasu na daban,👭
  • MADUBIN SIHIRI by MSKutama87
    MSKutama87
    • WpView
      Reads 4,019
    • WpPart
      Parts 2
    labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun duniya har sarkin bakaken aljanun sai da yayi masa mubaya'a sanoda babu yanda ya iya dashi madubin nan yayi yawo a hannun masarautu daban daban daga karshe aka samu wani shugaban sarakunan musulmai ya raba shi izuwa gida bakwai sannan yasa kowane a cikin akwatin bakin karfe yasa aka kulle da makullin muftahul zarmal Wanda wannan makulli kafin kasame shi sai aka keta dajika guda goma sha biyu mafiya hadari a duniya suka kai akwatu ta farko izuwa Bahur akhlas teku mafi girma a duniya suka kulle inda sarkin aljanun ruwa ke gadinta akwatu ta biyu suka kaita izuwa bangon duniya na gabas akwatu ta uku suka kaita izuwa bangon duniya na yamma ta hudu suka kaita izuwa bangon duniya na kudu ta biyar ka kaita izuwa bangon duniya na arewa ta shida suka rufeta adaji na sha daya India kubar take ta bakwai suka rufeta a daji na sha biyu
  • SANADIN MAYE by Ams1138
    Ams1138
    • WpView
      Reads 47
    • WpPart
      Parts 1
    Labarin matashin saurayine da ya maida kayan maye ruwan shan sa,yasa mahaifansa zubar qwallah baya ganin mutuncin kansa balle yaga na wani ya wofintar da martabar da Allah ya masa ta kasancewarsa Dan Adam ya cutar da mutane ya zaluncesu,sakaiyya ta riskeshi yana tsaka da jin dadinsa duk mai ya jawo haka?
  • RUHIN MASOYA BIYU by AyshaAmal2
    AyshaAmal2
    • WpView
      Reads 144
    • WpPart
      Parts 1
    _kar ku bude kada ku kuskura ku bude kofar nan zaku mutuuuuu"" yanda sukaji amon muryar nafita da biyu biyu cike da yanayi mai matukar rikitarwa da ban tsoro da gudu suka bar gurin suka tafi wani lungu daga gefen wajen fridge suka buya yana daga gaba ya baya budurwar ba boyeni boyeni....... Wani irin wullah shi kai daga sama ya fadi kasa kife da ciki juyawar da zanyi naga budurwar nan ce tashi ta rikid'a ta zama wata irin mummunar siffa ta fatalwu_
  • DUNIYAR FATALE by ayshart647
    ayshart647
    • WpView
      Reads 1,186
    • WpPart
      Parts 21
    Labari ne mai sarkakiya gamida rud'ani na wasu masarautu da wata basadaukiya kuma mayakiya.