Oum-Mumtaz123
- LECTURES 1,879
- Chapitres 13
yarinya ce mara jin magana wacce kakaeta ta matukar daure mata gindi take shuka rashin ji a kauyensu,saidai kuma ta'ummu ka da zugar k'ayawayenta sun had'u da wani takadirin dan iska dayayi sanadiyyar rabuwarsu da ahalin kauyensu