#1
GIDAN SOJAby SHAMSIYA ABDULLAHI
LABARINE A KAN GIDAN BABBAN TSOHON SOJA DAYASHA GWAGWARMAYAR RAYUWA, SANNAN AKWAI CHAKWAKIYAR SOYAYYA.
#2
DA NA SANIby Zainab Muhammad Chubaɗo
wasu lokutan ƙaddara kan faɗawa Ahalinmu bawai don gazawarmu ba sedan kawai Allah ya jarraba imanin mu kamar yanda ya faɗawa Jameelah!! koma fiyeda hakan, a zaton mu mal...
#3
🤫SAINA AURI MIJIN 'YATA (TA CIKIN...by SHAMSIYA ABDULLAHI
HAJIYA RAHMATU TA DAKA TSALLE TACE SAITA AURI MIJIN 'YARTA HAJARA WACCE TA RASU BAYAN AURENTA DA UBAIDULLAH WATA UKU DA SUKA WUCE, SHIN AUREN SURUKA ZAIYIWU KUWA DA SURI...
#4
MURADIN RAI! (complete) by Zainab Muhammad Chubaɗo
Tunaninta da duk wata nutsuwarta sun ta'allaƙa ne akan abinda takewa kallo a matsayin MURADIN RANTA, Sedai saɓanin zuciyar ABOU HATEEM wadda take a daskare babu wani gu...