Ummuelham Stories

Refine by tag:
ummuelham
ummuelham

3 Stories

  • FUSKA BIYU by ummuelham
    ummuelham
    • WpView
      Reads 1,602
    • WpPart
      Parts 3
    Labari ne na wata yarinya me ban tsoro da al ajabi. Gashi takasan ce malama da kowa ke koyi da ita a makarantar su, sai dai kashh ashe fuska biyu neda ita domin takasan ce matsafiya me shan jinin dalibe, Kubiyo ni dan jin yadda zata kasan ce
  •  (GYARAKANKI) by ummuelham
    ummuelham
    • WpView
      Reads 23,750
    • WpPart
      Parts 35
    wanna litafi me suna GYARAKANKI litafine da zai kawomiki magunguna da Suka kasance masu kyau da inganci Wanda Suka kunshi abubuwa kamar haka. Gyaran jiki wande yashifi bangaren kamshi da gyaran fuska d gyaran gashi da dai sauran su. Bangare nabiyu Kuma yashifi bangaren ni'ima na mata matsi magunguna masu inagan ci Wanda Zaki had da kanki batare da kinsha wahalaba Kuma basuda matsala ga lafiyarki Bangare na uku kuma bangarene da Zaki samu addu'oi dasuka shifi sihiri,janyo hankalin megida ,mallaka, addu'a domin rinjaye akan abokin gaba ,janyo hankalin saurayi,fahintar karatu,neman kasuwanci da daukaka ,d samun sa'ar jarabawa,Ina masu samun matsala da kishiya kizo ganaki,da wace uwar miji Bata santa ,Ina wace miji ke juya mata baya saboda abokiyar zamanta,ina iyayen da yaransu basa fahintar karatu ,Ina iyayyen da yarasu keyawan sasu magana Suma ganasu,kubiyoni domin samun dabaru da salon janye hankalin megida.
  • DAGASKE NE{True Life Story} by ummuelham
    ummuelham
    • WpView
      Reads 51
    • WpPart
      Parts 1
    wanna labarin da Mai suna dagaskene true life story ne, lbr ne nawata yarinya da gaddarar rayuwa tafada mata, wace tasha wiya awajen mijin ta datadau son duniya tadora me sbd shi tarabu da mutane dayawa taguji manema auren ta masu kudi dayawa tazaba talaka sbd soyayyar da take mishi dakuma son samun natsuwa arayuwar aurenta sai dai kassh abinda take zata bahakan bane domin yazomata abazata mijin nata tantirin mayau darine kuma manema mata kuma dan caca. Sai kunbiyoni zakuji gaddarorin da suka ringa fadamata ni ganauce bajiyauba Dan haka kubiyoni Dan Jin yadda zata kasan ce.