
#1
ZUCIYAR REEMAby Safiyyah
A touching heart story. Shin me ta b'oyewa a cikin Zuciyarta, wanda ta kasa sanar da kowa hatta kuwa da mafi kusanci da ita wato mahaifiyarta?

#2
HAKURI HASKENEby fareeda abdullahi
Labari ne me nuna tsantsar zalunci da fadakarwa da tausayi da nuna tsantsar hakuri da ribar hakurin ga me yinsa Allah ya bamu hasken hakuri

#3
A Sanadin Tsarababy ℐ𝓂𝒶𝒶𝓃🫧•
Sanadin tsaraba gajeren labari ne wanda zai faďakar da mu ya nishadantar damu kuma zamuga illar yawan son tsaraba allah ya bani ikon rubuta allah ya yafe mann kurakuren...
Completed

#4
BARRACK SOLDIERS LABARINE AKAN RAY...by feedeenbash
ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAH! WANNAN NOVEL DIN NA FARASHI BAN KARASA BA, AMMA YANZU INSHA ALLAH ZAN KARASA SHI COMPLETE NA FARA TUN DAGA FARKO, GA WAYANDA SUKA KARANTA...