Utai Stories

Refine by tag:
utai
utai

7 Stories

  • MAYE GURBI by ummushatu
    ummushatu
    • WpView
      Reads 1,469
    • WpPart
      Parts 30
    labarin Yaya da 'kanwa, masu tsananin so da 'kaunar juna, sai dai 'kaddara ta sa d'aya auren mijin da su ke tsananin son juna da 'yar uwarta. Ya ya za ta kasance? Ku biyo ni don jin me zai faru
  • RAYUWAR WASU by ummusha2
    ummusha2
    • WpView
      Reads 14
    • WpPart
      Parts 4
    illar d'orawa yara talle, musamman masu zuwa har wani garin.
  • RAYUWAR WASU by ummushatu
    ummushatu
    • WpView
      Reads 186
    • WpPart
      Parts 21
    Illar son zuciya, da nuna fifiko a tsakanin ahali, tare da illar da rabuwar iyaye ke haifarwa 'ya'ya.
  • SAFIYYA by momfatima
    momfatima
    • WpView
      Reads 17
    • WpPart
      Parts 5
    Labari akan wata surukansa mai tsananin kwad'ayin abin duniya, ta tsani surukanta saboda kawai iyayenta ba masu tarin dukiya ba ne. Shin yaya za ta kasance a tsakaninsu?
  • DUK KANWAR JA CE by ummushatu
    ummushatu
    • WpView
      Reads 96
    • WpPart
      Parts 9
    Labari ne da ya 'kunshi hassada, ha'kuri da kuma ribar da mai haquri zai samu
  • SANADI by momfatima
    momfatima
    • WpView
      Reads 443
    • WpPart
      Parts 40
    tsantsar cin amana
  • MIJIN AMINIYA by ummushatu
    ummushatu
    • WpView
      Reads 1,469
    • WpPart
      Parts 19
    Labarin wasu aminai guda biyu, duk da irin shaquwar da ke tsakaninsu amma mijin d'aya ya zagaye ya ce yana son d'ayar, bayan ta qi amincewa har ta kai ga ya yi mata fyad'e.