Yaudara Stories

Refine by tag:
yaudara
WpAddsoyayya
WpAddnadama
WpAddamana
WpAddtausayi
WpAddcin
yaudara
WpAddsoyayya
WpAddnadama
WpAddamana
WpAddtausayi
WpAddcin

40 Stories

  • MEEYRAH  by youngnovelist001
    youngnovelist001
    • WpView
      Reads 65
    • WpPart
      Parts 2
    *HAKURI#* *CIN AMANA#* *YAUDARA#* *MARAICI#* *ZAZZAFAR ƘAUNA#*
  • KAUTHAR!!  by jeeedorhh
    jeeedorhh
    • WpView
      Reads 10,048
    • WpPart
      Parts 6
    Yadda ya daga kai yana kallonta ne yasa ta shiga taitayinta babu shiri. Ya fara dumfararta gadan-gadan, kamar wanda yake shirin cinyeta danyarta. Duk dauriyarta kasawa tayi, ta fara ja da baya a rikice, idanunta sun fito waje kuru-kuru, dankwalin dake hannunta ta sanya tana kare fuskarta kamar shi zai kwaceta daga hannunshi. Sai daya danganata da bango, ta jita ta lafe a jiki kamar zata shige ciki., Ya duka yana kallon tsakiyar idanunta da wani irin murmushi na gefen baki kwance akan fuskarshi, taji wasu abubuwa masu kama da jan wutar lantarki na yawo a sassan jikinta.... Murmushi ya sake saki, "kina ta babatu da daga murya akan Anty Ummynki Kauthar, sai dai, me yasa dana kalleki nake ji a jikina kamar ba ita kike tayawa kishi ba? Me yasa nake ji kamar.... kishina ne yake cinki? Me yasa nake hango tsabar kishina kwance a cikin idanunki, iye Kauthar? Me yasa??!!!". Ganin yadda take faman zare idanu kamar kazar da aka lakume za a yanka, yasa ya ja da baya, wannan murmushi nashi dake matukar bata mata rai yana kara fadada akan fuskarshi, sai ya juya ya fita daga dakin. Ta sani, kamar yadda ya sani, bashi da sauran ta cewa, don kuwa ya riga ya gama daureta kam da jijiyoyin jikinta! Ta silale a jikin bangon, zuciya na bugu kamar zata fasa kirjinta, ta samu kanta da maimaita tambayarshi a gareta, 'Me yasa? Kuma me yake nufi?!'. ***************** ***Zaku iya samun cikakken labarin a HIKAYA BAKANDAMIYA yanzu***
  •  😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete) by UmarfaruqD
    UmarfaruqD
    • WpView
      Reads 42,154
    • WpPart
      Parts 55
    LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.
  • *Rigar Saje* by nusaibaayubasuleiman
    nusaibaayubasuleiman
    • WpView
      Reads 589
    • WpPart
      Parts 6
    by Mmn Mu'ayyad
  • BAYA DA KURA by aminaumar36
    aminaumar36
    • WpView
      Reads 502
    • WpPart
      Parts 7
    It's true life story.
  • MATSALAR MATA  by Xango6355
    Xango6355
    • WpView
      Reads 1,636
    • WpPart
      Parts 6
    ciwon ya mace na ya mace,,,shinko kinsan sakaci awurin tsariki shike haifar maki da matsaloli musamman ga matar aure??,shinko kinsan ciwon sanyi na haddasa rashin haihuwa idan ba ayi magani ba??Shinkokinsan maza na anfani da power da yaudara su cusa maki ra ayin tsarin iyali donsu samu damar karin aure?? shin yakamata ki nade agida sede kice abaki kuma abaki??Shin kokinsan girki shine adon mace??KUBIYONI A WANNAN TAFIA DOMIN SANIN TSARABAR DANA MAKU..DAKUMA YAKIN DANA DAURA DAMARA DA WASU MAZAN AURE DASUKE YAUDARAR MATANSU.....MARYAM RABIU ZANGO SHINE SUNANA....XANGO6355 WATTPAD,,INSTAGRAM MARIAMXANGO... ..kununa kaunarku ta like,,share and comment.
  • IMTIHAL by Sadnass
    Sadnass
    • WpView
      Reads 570
    • WpPart
      Parts 9
    Wannan littafi nawa mai suna IMTIHAL ya k'unshi abubuwa da dama ne wanda makaran ci/ya za suji dadin shi sosai sabo da darrusan da yake tattare a ciki, bugu da k'ari ina fata zamu amfana dashi insha Allah domin mu gudu tare mu tsira tare. Nagode☺️
  •  A SIMPLE DARE (WASA DA SO) by marteybee
    marteybee
    • WpView
      Reads 1,052
    • WpPart
      Parts 22
  • ADNAN (THE ARTIST) by khairi_muhd
    khairi_muhd
    • WpView
      Reads 152
    • WpPart
      Parts 23
    Mawaƙi me tashen shahara sa'i ɗaya ya sauya ya canja ya koma dan zafin kai. ya daina amsar aiki in ya amsa yaki yi ya koma wualakanta fans din sa ana farautar rayuwarsa. kwatsam kaddara ta haɗa shi da wata budurwa wadda tayi kama da wata wadda tayi sanadin abubuwa a rayuwarsa
  • TARKON MAQIYA by AminaYusufMuhammad
    AminaYusufMuhammad
    • WpView
      Reads 665
    • WpPart
      Parts 8
    GODIYA! ina godiya ga Allah ubangijin talikai;da ya bani ikon rubata wannan labari, tarkon maqiya labarine me kunshe da yaudara;baqinciki;da kuma soyayya.
  • WATA UNGUWA by Ruky_i_lawal
    Ruky_i_lawal
    • WpView
      Reads 1,341
    • WpPart
      Parts 20
    labarin wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi, ban takaici da kaicon rayuwa.
  • SON ZUCIYA by FatimaUmar977
    FatimaUmar977
    • WpView
      Reads 8,228
    • WpPart
      Parts 16
    littafin son zuciya littafi ne mai d'auke da zallar soyayya had'i da nishad'antarwa wannan littafi akwai chakwakiya domin kowa soyayyarsu zata dawo ta zama kiyayya mai muni dama soyayya kan iya dawowa ta zama kiyayya wannan amsa tana gareku masu karatu. "Wayyo Allah ni Khausar meyasa lokaci d'aya rayuwa ta juya min tayi min juyin masa meyasa masoyina ya koma makina dama soyayya kan iya zama kiyayya wannan wace irin rayuwa ce nake ciki anya bazan kashe kaina ba" "Zaki iya ai abinda kika aikata a musulince yafi kisan kai, ke har kina da bakin magana Kausar kuka ma bakiyi shi ba sai nan gaba" kai ta d'ago hawaye na fita a idonta ganin bashi d'aya bane yasa ta share hawayen da take
  • BURI by ummuelham
    ummuelham
    • WpView
      Reads 43
    • WpPart
      Parts 1
    Labarine nawata yariya data tashi a unguwar geto wace uwarta ta cusa mata shegen kwadayi da burin son saita auri me kudi danta mallaki manyan moto ci da gidaje, hakan yasa uwarta bin malamai da bokaye dan sama ma yarta sa'a daga karshe tafada hannun muguwayen mutane tasanadin kawarta da takaita tabarota. Hattara iyayye
  • INBABU KE  by GidanHausaNovel
    GidanHausaNovel
    • WpView
      Reads 2,322
    • WpPart
      Parts 4
    A love and romantic story, playing a dangerous love
  • 🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(UWAR MIJI CE SILA) BOOK 2 by AishaMaaruf1
    AishaMaaruf1
    • WpView
      Reads 141
    • WpPart
      Parts 5
    Tunda Hajiya Su'adah taga Mahmoud bai zo ba ta anyana a zuciyar ta cewa Ummu ce ta hana shi zuwa, gashi ta mai miss call ya fi sau ashirin amman ba'a daga ba, in ranta ya yi dubu toh ya bace, da ace Ummu na kusa da ita da wallahi sai ta kwana a lahira, ganin babu hanyan samun shi yasa hankalin ta ya yi mugun tashi wanda har ya kusa sata yin karamin hauka, da a daran za ta tafi gidan amman Lauratu ta hana ta, da kyar ta samu Mama ta sauko ta hakura ta bar tafiyar gobe, a ranar kasa barci Hajiya ta yi, ba irin zagin da bata yiwa Ummu ba, har fadi take dole sai ya sake ta in taje gidan, gani take kaman garin yaki wayewa, duba agogo ta yi taga karfe biyu da minti goma, wani mugun tsaki taja ta fashe da kuka ta ce"Allah ya isa naaaa.........lokacin ma ya ki tafiya", mikewa ta yi ta fara safa da marwa a dakin tana surutai.
  • UMAIMAH!  by xinnee_smart1
    xinnee_smart1
    • WpView
      Reads 69,484
    • WpPart
      Parts 40
    Dad! Mi... ji.. n... UMAIMAH.. ne! ****ta Yaya musaki yasan soyayyah? Wannan wani salon munafurcin ne!
  • HUBBAN HAƘIƘAN BOOK 01 by UmarfaruqD
    UmarfaruqD
    • WpView
      Reads 218
    • WpPart
      Parts 8
    ƘAƘA-ƘARA ƘAƘA! WANI KAYA SAI AMALE! BABBAN GORO SAI MAGOGIN ƘARFE! SABON SALO SABON TSARI! KAI KUGYARA ZAMA, AWANKE FUSKA, AMURZA IDANU GANINAN NI UMAR FARUQ*D* NA SAKE DAWO MUKU DA WANI SABON SALON MAI TAKEN HUBBAN HAƘIƘAN. DOGUWAR TAFIYA MAI CIKE DA ABUBUWA IRI DABAN DABAN ACIKIN TA. KU HANZARTA SHIGA DOMIN KUJI YARCE SALON LABARIN HUBBAN HAƘIƘAN YAKE, SABO DA DUK YARCE ZANCE MUKU WANI ABU AKAN SA ANAN BAZAKU TABA FAHIMTA BA HARDAI BA KARAN TAWA KUKAI BA. SAI DAI ABU ƊAYA DA ZAN FAƊA MUKU SHINE WANNAN YASHA BAMBAN DA SAURAN, DAN HAKA KU GARZAYA KU SHIGA DOMIN JIN YARCE CAKWAKIYAR TAKE. HUBBAN HAƘIƘAN...! FREE BOOK 01
  • •💜A TSAKANIN SO💜• by Princesssumy64
    Princesssumy64
    • WpView
      Reads 129
    • WpPart
      Parts 5
    tsakanin so da yaudara xuchiyar mu batai mana adalchiba da ta kamu da San xunansu meyaso so xai yaudaremu meyasa saimu xaiwa haka
  • TAUHEEDA  by Aneesah001__
    Aneesah001__
    • WpView
      Reads 211
    • WpPart
      Parts 6
    HAUSA NOVEL
  • Mugun tabo  by fatimaadamuarg
    fatimaadamuarg
    • WpView
      Reads 286
    • WpPart
      Parts 8
    love story