waleeda2
Kunci rayuwa, zafin rashin masoya, soyayya mai zafi haɗi da gwagwarmayar neman yan uwa.
Sunana Elif... Rayuwa da neman ceto kai da burin canza ƙaddaran rayuwa ya maida ni namijin dole. Babu soyayya a zuciya nah, babu sha'awa a littafi na sai buri da fatan ɗaukar fansa.
Shin akwai zuciya a ƙirjina kuwa?
Shin akwai wani abu wai shi soyayya cikin littafin rayuwa na?
Action/Romance