What happens when normal love turns crazy/obsessive? It's all about mad love, healthy love, hate, conflict, obsession, friendship, jealousy, money, power and more.
Ku biyo ni domin jin labarin su.
SAMPLE CHAPTERS
Fauziyya tace "Shi wanda kike haukan akanshi ai shiya kamata kije kisamu ba kizo nan kina zubda d'an guntun ajin da ya saura miki ba Miss, get this through your head, I don't chase people i let the right ones chase me. So bring it on bitch, threaten me with whatever, I don't give a damn. Do your worst.
Cikin fushi Hanan tace "Back the fuck up girl, take a seat and watch me.
°°°
Najjashi yace "Dawa zakiyi maganan? Barin fad'a miki you're a piece of shit, i hate you with a burning passion and unsatiated bitterness so stay away from my life or else you'll know how cruel i am."
°°°
Ke kika sa na tattara kud'i na duka saboda kinason grand wedding, aure irinna 'yan Instagram kuma kinason gida mai kyau and duk yadda kikeso haka akayi shine har kina da bakin cemin matsiyaci, me kike ji dashi."
"AK, kafi kowa sanin wacece Leemah, kafi kowa sanin struggling da kayi kafin kasamu ka auren kuma na d'aga maka ajinka dan kaf 'yan uwanka da abokan ka babu mai irin luxuries d'ina. Kasan in banci gaba ba bazan ci baya ba kuma dole kayi yadda nakeso."
°°°
"Miji na aure mana wanda kasani." Abba ya fad'a irately. Dan yafara bashi haushi ya lura he's a bragger and somewhat obnoxious.
Cikin jin haushi Sals yace "Mustapha I didn't grab."
"Ina nufin akwai engagement d'in wani akanta." Ya fad'a yana emphasizing engagement word d'in.
Lokacin ne MY yayi magana yace "So bloody what? Ko aure ne ai ina tunanin zaka warwareshi balle wani engagement."
°°°
Haifa kam suman zaune tayi ta k'uramar ido. Fadilah ta tab'ata tace "ke what?"
"He looks so cute when he pouts, I feel like kissing him whenever i see it. I love him so much wallahi Fadilah." Hanunta ta matse kawai dan bata da abin ce mata