26 parts Complete Mahaifiyarta ta gudu ta barta.
Mahaifinta ya yi nisa da ita tun kafin a haifeta.Ta taso cikin rashin gata da tsananin buƙatar taimako.
Shin shege shi ba ɗa ba ne? Me ya sa su ke ƙira na shegiya? Ko ni ɗin shegiya ce kamar yadda su ke ƙira na? Ba ni da uba balle sanin wacece mahaifiyata.
Tambayoyin da FARHA take yi wa kanta tun tasowarta har zuwa girmanta.
Irin kalaman da suke yawo a rayuwarta ake jifanta da su, ta saba da jin su take neman mai amsa mata.
Arch Suraaj mutum na biyu da ya nuna Farha ita ma ƴace tamkar kowa, ya sadata da farin ciki ya gyara rayuwarta ya bata dukkan yarda da soyayya.
Tsohon labari ne dana rubuta a 2016 na ɗauko in gyara. Just enjoy you will thank me later.
Littafin kyauta ne kuma complete❤️