Jarabtarmu Kenan
  • Reads 1,500
  • Votes 77
  • Parts 1
  • Reads 1,500
  • Votes 77
  • Parts 1
Complete, First published Apr 16, 2017
"I missed you sister, wallahi duk kewarku nakeyi, mutumin nan kad'ai zai hanani zuwa, amma naji zai tafi umrah, dan Allah yana tafiya ki sanar dani ko ki sanar da Usama" hawayen da take k'ok'arin hanashi fitowa ne ya sauk'o, ta share da gefen mayafinta sannan tace "Jabir Baban kake cewa mutumin nan? Bazaka zo ka nemi afuwar mahaifinka ku rabu lafiya ba Jabir?".
Dogon tsaki yaja sannan yace "wallahi wallahi kinga irin maganar nan naki kadai yake hanani d'auka wayanki, Usama da yake biye miki ma wallahi dan na rasa yanda zanyi dashi ne, but nikam hak'ok'ina nawa ya tauye bai nemi afuwata ba? Shine ni dan na tafi na barsa zan nemi afuwarsa? Tsaya ma in tambayeki, wani hak'k'i ne na mutumin nan a rayuwana na tauye ban bashi ba da har zan nemi afuwarsa?".
Kai tsaye Maryam tace "kak'i bin umarninsa a lokacin da yace lallai ku dawo gida." dariya yayi yace "wannan kawai? Ni kuma fad'a min, hak'k'ok'i nawa Baba ya tauye min a matsayinsa na mahaifina? Bayan bak'in halin da yake nuna mana? A rayuwana ban taba ganin mai bak'in hali irin nashi ba wallahi, kuma bana fatan in sake had'uwa dashi har abada". Kuka mai k'arfi ne ya kubce wa Maryam na tsananin bak'in ciki da takaici, wannan wani irin rayuwa ne d'a ya siffanta mahaifinsa da kalma mafi muni?.
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add Jarabtarmu Kenan to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Spring cover
​Maung(Completed) cover
You mean so much to me(complete)  cover
အဖြူရောင်နုနု(complete)🚨 cover
Green Eye(complete) cover
ရုပ်ရှင်ဧကရာဇ်၏ သေလမ်းရှာ စေ့စပ်ထားသူလေး [ ဘာသာပြန် ] || Completed || cover
Wild  Rose(complete) cover
ဆန်ကုန်မြေလေးတွေကခွင့်လွတ်ဖို့တောင်းခံနေကြတယ် cover
ပန်းနွယ်ကိုလေပြည်ရိုင်းကနမ်းရှိ�ုက်ခဲ့ပြီ(Complete) cover
කඩුපුල් (Complete) cover

Spring

63 parts Ongoing

Request (One Shots)