A UBA NA DAUKE KA
  • Reads 38,876
  • Votes 1,383
  • Parts 14
  • Reads 38,876
  • Votes 1,383
  • Parts 14
Complete, First published Apr 21, 2017
Mature
Husna Yarinya ce da mahaifin ta yarasu, tana hannun mum dimta for some years, Sai cousin dinta sa'id ya buk'aci ya riketa, sa'id mutum ne mai kwarjini, zumunci da ilimi mutum ne dayake mutukar son soyayya Amma matarsa bata'iya ba! SA'ID yana mutuk'ar son husna kamar ya mutu tun tana karama, ita kuma husna A uba ta dauke shi!..maryam matar sa'id take  wahala da ita sosai Haka ta dinga fuskantar kuncin rayuwa Har Allah yasa ta girma masoya suka fara zuwar mata shikuma cousin dinnata yana bala'in sonta ita kuma tanason Aliyu soyayya sukeyi sosai, ga malam saifullahi da tak'e ganin girmansa ga mugun sonta da yakeyi...daga baya Dai sa'id ya sanar da husnah irin soyayyar da yake mata  yace zai aureta Sai tace masa soyayyar mu ta iyaye ce a  uba  Na dauke ka.....# WATA CHAK'WAKIYAR...#KO YAYA ZASU KASANCE?  KU BIYONE CIKIN LITTAFINA A UBA NA DAUKE KA......# PLEASE COMMENT LIKE AND VOTE
All Rights Reserved
Sign up to add A UBA NA DAUKE KA to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
မောင်စေစားရာအရုပ်လေး[ Complete ] by XC5953
52 parts Ongoing
ချမ်းသာကြွယ်ဝမူတွေနဲ့ဂုဏ်ရှိန်ပြင်းတဲ့ မိုးထိခေါင်မှိုင်း ဟာအိမ်ထောင်ကွဲဖြစ်ပြီးငါးနှစ်အရွယ်သားလေးတစ် ယောက်ရှိပေမဲ့ သားလေးရဲ့ပူဆာမူကြောင့်ညီလေးတစ် ယောက်ထပ်မွေးဖို့အဌားကိုယ်ဝန်ဆောင်လိုက်ရှာခဲ့ပါတယ်...... မိထွေးသားအမိရဲ့နှိပ်စက်မူနဲ့အဖေဖြစ်သူအကြွေးတွေကြားရုမ်းကန်နေရတဲ့ အလှလေး ဒီလွန်းရိပ်နဲ့တွေ့ပြီး သူနဲ့အတူနေကာ ကလေးမွေးဖို့အတွက်ပိုက်ဆံပေးပြီးစေခိုင်း ခဲ့ရာက ဇာတ်လမ်းလေးကဘာဆက်ဖြစ်မလဲ ခ်မ္းသာႂကြယ္ဝမူေတြနဲ႕ဂုဏ္ရွိန္ျပင္းတဲ့ မိုးထိေခါင္မွိုင္း ဟာအိမ္ေထာင္ကြဲျဖစ္ၿပီးငါးႏွစ္အ႐ြယ္သားေလးတစ္ ေယာက္ရွိေပမဲ့ သားေလးရဲ႕ပူဆာမူေၾကာင့္ညီေလးတစ္ ေယာက္ထပ္ေမြးဖို႔အဌားကိုယ္ဝန္ေဆာင္လိုက္ရွာခဲ့ပါတယ္...... မိေထြးသားအမိရဲ႕ႏွိပ္စက္မူနဲ႕အေဖျဖစ္သူအေႂကြးေတြၾကား႐ုမ္းကန္ေနရတဲ့ အလွေလး ဒီလြန္းရိပ္နဲ႕ေတြ႕ၿပီး သူနဲ႕အ
Doctor Sheerah! (SAMPLE ONLY) by jeeedorhh
26 parts Complete
Rayuwarta, farincikinta, damuwarta, tashin hankalinta, komi nata ya ta'allaka ga mutanen nan su biyu ne kacal! Su kadai take kallo taci gaba da rayuwa kamar babu wata damuwa a ranta, her world revolves around them!! Me zai faru lokacin da abubuwa suka canza? Lokacin da tsohon aboki, kuma masoyi ya bayyana a cikin Rayuwarta? Lokacin da 6ataccen Yaya kuma 'Dan uwa Mafi soyuwa a rayuwar ta ya bayyana? Lokacin da bata yi zato ko tsammani ba?? Musamman idan abin yazo da wani zabi da zata yi, zabi wanda yake mai matukar tsanani da wahala... Shin, ko yaya zata kasance??? ☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆* Tafe suke cikin super market din a hankali. Shi yake tura akwatun sayayyar, yayin da Ramlah take makale dashi tana jidar abinda take bukata tana jefawa cikin akwatun. Dai-dai lokacin data kai hannu kan kwalin 'sponge cookies' tana kokarin dauka, taji hannu ya kamo hannunta ana kokarin daukar kwalin cookies din. Cikin sauri, kuma a lokaci guda, suka saki kwalin ya fadi kasa. Kamar hadin baki, su duka ukun suka durkusa tare da kai hannun su ga kwalin. Mistakenly, hannun shi ya sauka akan bayan hannunta. Wani hargitsattsen shock da matsananciyar faduwar gaba ya ratsa su a lokaci guda. Kyawawan dara-dara, kuma fararen idanuwa suka dago suka sauka akan zagayayyiyar, doguwar fuskarta, kafin ya dire su akan wasu irin deep-ocean blue eyes da Idanuwan shi basu taba katarin cin karo dasu ba! Ya samu kan shi da nutsewa cikin kogon su, yana karantar ta, yana ji a jikin shi, kamar.., kamar...! Ta kasa janye nata idanun daga cikin nashi, duk kuwa da amsa kuwwar da zuciyarta take mata akan tayi hakan, ta kasa! Kamar wadda maganad'isu ke fuzgar ta, haka take ji. Ita ta sani, kamar yadda zuciyarta ta fita sani, cewa shine!! Basu samu damar janye idanuwan su akan na juna ba, sai da siririyar muryar karamar yarinyar ta ratsa cikin dodon kunnuwan su; "Mom?!". ~~~~Wannan littafi sample ne kawai ch (1-24). Zaku iya samun sauran a Taskar Fikra.
You may also like
Slide 1 of 10
တညတာပြည့်တန်ဆာ or Remembrance and hope cover
MATAN ALI cover
𝐖𝐀𝐘�𝐄  𝐒𝐇𝐈?(𝐒𝐡𝐚𝐟𝐟𝐢𝐪 ko 𝐀𝐡𝐦𝐚𝐝) cover
မောင့်ရင်ခွင်ဝယ် ခိုနားမယ် ( Completed )  cover
Dashuri qe ne femijeri  cover
မောင်စေစားရာအရုပ်လေး[ Complete ] cover
မေတ္တာဝေဆာ ဆည်းလည်းပမာ🌻(ongoing)  cover
⚜️Nay Tin's Love Story⚜️ cover
နှင်းဆီ ဒိုင်ယာရီ..🤍 cover
Doctor Sheerah! (SAMPLE ONLY) cover

တညတာပြည့်တန်ဆာ or Remembrance and hope

18 parts Complete

တေဇမင်းမောင် =ကလေးမ မင်းကဒီလောက်အရွယ်လေးနဲ့ပိုက်ဆံအတွက် ဒီအလုပ်လုပ်နိုင်တယ်ပေါ့ ကျူလစ်ပျို=ဒါကပျို့အကြောင်းပါ ဦးနဲ့မဆိုင်ဘူး