Story cover for 💗SAFEEYARH💗 by shaawanat
💗SAFEEYARH💗
  • WpView
    Reads 1,884
  • WpVote
    Votes 138
  • WpPart
    Parts 9
  • WpView
    Reads 1,884
  • WpVote
    Votes 138
  • WpPart
    Parts 9
Complete, First published Apr 28, 2017
Mature
💞💞Տɑƒҽҽվɑհ💞💞
                  
                   01

Tafe nake ina bin koina da kallo kamar wata yar kauye,duk inda nabi sai mutane su bini da kallo "kamar kuda da kashi",,

Oni asu banga abin kallo a jikina bah kodai dan kayana sunyi mugun dauda ne? Kamar yar me mai kuli Kokuma dai dan takalmana sun lashe kamar "duwawun zanin mahaukaciya🙊" 

Shiyasa ake cewa duniya juyi juyi,wata rana dadi wata rana rashinta....😢

Ina zuwa wurin kwanan     layin mu, sai ga wasu yara da gudu suna fada da abinci su uku-biyu sa'anin juna ne daya karami,wanna ya dibah ya watsa wa dan uwanshi. Acikin raina nace masu abu da abunsu "wasu suna nema wasu suna wulakantawa" 

Nakai kofar gidamu inata zulimin shiga ciki saboda dadewar danayi wurin kallon mutane da motoci,gashi tunda ake sallar azahar aka aikini nasan yanzu uku zata iya bugawa, wayyoo nasan kashina ya bushe me rabani da mommy sai Allah, domin daga gidanmu zuwa wurin dan buda babu wani nisan azo agani,na lahira saiya fini jin dadi😭

ⓒⓞⓜⓘⓝⓖ
All Rights Reserved
Sign up to add 💗SAFEEYARH💗 to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
သူ ကျွန်တော့်ကို အပိုင်ကြံတယ် (Completed) cover
 Broken Compass cover
Story Of Intersex Boy(unicode and zawgyi) cover
ပြန်တင် အပြာစာအုပ်များ cover
"လခွမ်း အုပ်ကြီးဖြစ်ရတာလွယ်ကူမနေဘူးဟ"(Completed ) cover
Sealed with a proposal [Completed] cover
မောင် ပြုသမျှ cover
မနီးချင်...မဝေးချင်||completed|| cover
ယောက်ဖက ငါ့ကြောင်လေးကိုချစ်တယ်  cover
18+ Fic cover

သူ ကျွန်တော့်ကို အပိုင်ကြံတယ် (Completed)

26 parts Ongoing

Short Story