Sama-sama take jin ana kwala mata kira cikin wata razananniyar murya, a hankali take bude idonta har ya washe. Fuskar data fara yin karo da ne ya razana ta har qq gashin kanta, sannan ta tsinka mata kyakkawar mari bata bari ta karasa ba ta dawo da ita gami da gallah mata wata irin harara mai sa tsinkewar ciki. Ku biyoni cikin Itace sila dan jin yadda zata kayaAll Rights Reserved