Fuhutulkhairi
  • Reads 17,891
  • Votes 1,679
  • Parts 40
  • Time 3h 26m
  • Reads 17,891
  • Votes 1,679
  • Parts 40
  • Time 3h 26m
Ongoing, First published May 26, 2017
Mature
"Jiddah kin san Allah tafiya zanyi na barki a nan gurin"a yanda tayi maganar zaka fahimci cewa akwai gajiya a jikinta

"Ki bari nazo mana report din mu fah nake submitting kin san cewa idan ba muyi ba wlh zai iya bamu carry over ba imani ne dashi ba" tsaki tayi ta samu guri ta zauna, a yanda take jin kanta bata ki ta rufe idonta kawai ta ganta a gida ba. 

"Tashi mu tafi koh tunda kin gaji"duban ta tayi tace "ban gane na tashi mu tafi ba, ba kin ce submitting zakiyi ba?dariya tayi

"Da kin dauka idan ban yiba zan tafi gida ne, wlh sai da ke ki tafi"harararta tayi ba tare da ta amsa ba, ta wuce parking lot din makarantar, ta shiga sabuwar motar ta da daddy ya saya mata daleliya ledar ma a gida aka cireta, ta zauna satin ta biyu kenan. 

"Wannan exam din wlh tayi wuya it just as if banyi karatu ba questions din sunyi tsauri da yawa"


Ku kasance tare dani a cikin wannan littafin na fuhutulkhairi domin warware sarkakiyar daka cikin shi
All Rights Reserved
Sign up to add Fuhutulkhairi to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Short novel🦭 cover
sᴇᴄʀᴇᴛ & sᴄᴀʀs cover
Short Novel cover
🍰Fruit Cake 🍰 cover
Oneshots  cover
HOME (Complete) cover
Une nuit à la cité cover
LOVE cover
A-ဧ  cover
Indian short stories cover

Short novel🦭

12 parts Ongoing

This novel is not for kids under 18y. Writer by : erea.ona