BABBAN GORO
  • Reads 272,680
  • Votes 21,496
  • Parts 60
  • Reads 272,680
  • Votes 21,496
  • Parts 60
Complete, First published Jul 01, 2017
Mature
NOT EDITED ⚠️

"Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan"

Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace

"Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da gaske babu sona a cikin zuciyarki!"

Kasa ɗago kai tayi ta kalleshi balle har ta iya furta abunda ya bukace ta dayi.
Hakan yasa shi yin murmushi mai sauti,

"You see ba zaki iya ba, kin cutar dani Kairat da kika karkata zuciyata zuwa ga Minal bayan kinsan halinta kin kuma san bata dace dani ba, i hate you but i hate her more"

Yana kaiwa nan ya kaɓe mata rigarsa ya juya a fusace ya bar mata falon,
  Sai da taji tashin motarsa sannan ta share hawayen dake idonta ta nufi kofar cikin gida, tana buɗe kofar taga Minal tsaye a bakin kofar da hawaye shaɓa-shaɓa a fuskarta.

®2017
****************
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add BABBAN GORO to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Painting On The Skin cover
UMMI KWARAS ✔ cover
HAUSA ARAB PART 1 cover
FULANI cover
HAUSA ARAB PART 2 cover
YARAN MIJINA COMPLETE cover
Ni Da Diyata (Completed)  cover
    DIAMOND ARMAAN.     COMPLETED cover
NABEELA(RAYUWAR AURENA)  cover
HAFSATU MANGA cover

Painting On The Skin

65 parts Complete

Black and white, but they are the most compatible colors in the world. Own Creation by ZReed_Feb29 Cover by Pinterest