Littafi ne dake magana akan soyayya da illarta, wulakanta mutane da kuma tozarta tasu , nuna isa da girman kai..da kuma illar tsafi da shaye shaye...Littafine dake nuna cewa shi so gamuwar jini ne, kaunata da soyayya gaskiya ce sai dai bakowa ake zurfafawa a sonsa ba, duk inda kake arzukin ka da kyanka bazasuyi maka karko ba Amma ilimin ka zaisa ka cimmasa Nasara especially idan kana aiki dashi....GIMBIYA NAJLAT MARAINIYA CE KUMA TA KASANCE JININ SARAUTA TA FUSKANCE KALUBA LAN RAYUWA DOMIN DAYI RASHIN MAHAIFIYA TUN TANA KARA, WANDA YA NUNA MATA SOYAYYA TUN TANA KARAMA SHINE YACE BAYA SONTA LOKACIN DATA GIRMA...TA SHIGA TSARE BABU MA ACE NA SOYAYYA...KU SHIGO DAGA KUJE DALILIN DA YASA AKA SO GARWASHE NE....#LOVE#BETRAY#ORPHAN#RELATIONSHIP#DRUG....