Labari ne akan wata yarinya da aka kaita gidan yari a dalilin kashe wani dan sarki da tayi, amma tace ba ita bace, shin itace tayi kisan ko kuma wani ne? kudai ku biyo ni don jin yadda zata kasance, sannan in kin karanta kiyi voting sannan kofar korafi ma abude take NagodePublic Domain