Mulki da Sarautar Bizar
Wa'innan abubuwa guda biyun sune duniyarshi, zai iya rasa komai da kowa ta dalilinsu, ciki kuwa Harda tilon d'ansa.
Musamman ma a Irin wannan lokacin da babban asirin sa ke gab da tonuwa. Asirin da ya shafe shekaru Yana Dakon su, asirin da yasa shi kashe mahaifiyar shi, k'anin shi shi da kuma matar mahaifin shi,asirin da zata iya tarwatsa shi a cikin sakanni, asirin da koh Matan shi bata san da zaman shi ba, asirin da yake ganin ya rufe ruf kenan Har abada.
Sai Gashi K'aramin alhaki Kaman Ateed Zarrah Yana qoqarin tonowa.
A irin wannan lokacin bashi da wani zab'i illa yayi kare jini biri jini da d'an qanin nasa kuma Sarkin na Bizar wato Ateed Zarrah.
Lokaci yayi da zaibi su Naqeeba da Sameed.
In the thrilling third installment of 'Agents of Time', the time travel team is on the hunt for Jack the Ripper - the unidentified serial killer notorious for his murders in Whitechapel in 1888.
Season 3 of Agents of Time
***
As secrets and suspicions rise in the academy, the agents aren't too keen on obeying the director's orders this time...and June's feelings for the charming Theo are causing a distraction. With the help of Ryan and former time travel agent Landon, the team must figure out what the directors are up to and stop them before it's too late. In the process, they will be faced with their most dangerous mission yet: And as always, nothing is as it seems.