TSANTSAR HALACCI
  • Reads 149,008
  • Votes 7,640
  • Parts 56
  • Reads 149,008
  • Votes 7,640
  • Parts 56
Complete, First published Jul 26, 2017
Mature
TSANTSAR HALACCI labarin khausar da Aman.
TSANTSAR HALACCI  labari ne dake qunshe da abubuwan mamaki..yaudara..cin amana. ..uwa uba kuma TSANTSAR HALACCI da aka nuna wa mahaifiyar khausar. sadaukar wa jajircewa qauna yadda, amana....TSANTSAR HALACCI. .....ku biyo ni. ...
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add TSANTSAR HALACCI to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
BABU WAIWAYE cover
KUNCIN RAYUWA cover
❤MAHBUBI❤ cover
You mean so much to me(complete)  cover
AKWAI ƘADDARA cover
အဖြူရောင်နုနု(complete)🚨 cover
MAGANIN MATA cover
 JINAH (Matar Aljani) cover
ABU KHALIPHA cover
'DAN MACE! (ENGHAUSA) cover

BABU WAIWAYE

24 parts Complete Mature

Bugun zuciyar tane ya qaru, ganin shigowar Al'ameen gidan, ktchen take qoqarin shigewa sanda ya qaraso gabanta ya murtuqe fuska hade da ce bayan ya qura mata manyan idansa "Ina sanin meye asalinki? Wacece ke? Wannan aikin dakike beyi kamada jikinki ba sam, alamomin ki da komai be sanar dani cewar daga wani mugun gida kika fito ba meya kawoki london? Tayaya ma kikazo? Dayaya kika soma wannan makarantar me tsada? Mesa kika saka kaya masu tsada kuma kina aikatau?" Hawayene ya dararo mata amma batayi magana cikin bacin rai yace "Wani karuwanki ne ya biya miki da kuka rabu yace baze kuma biya ba?" Da sauri ta dago ta kalkeshi ido cikin ido tana ci gaba da zubar kwalla,yaci gaba "Idan ba haka ba sanar dani dalilinki na zuwa london da kuma ya akayi kika zo? Kuma waye iyayenki inane garinku a niger? Sosai ta masa kallon na gaji da tsayuwa shida kanshi ya sani koda ze shekara magana bawai tankashi zata yiba,da saurinta kuwa ta juya zuwa ktchn aikam wani hankad'ota yayi seda ta buga goshi!!!!