Jinin Sarauta Zan Aura
  • Reads 1,930
  • Votes 71
  • Parts 1
  • Time <5 mins
  • Reads 1,930
  • Votes 71
  • Parts 1
  • Time <5 mins
Ongoing, First published Aug 11, 2017
Mature
👑🤴👑👸
  *Jinin sarautaa* 
       *zan aura*
👑🤴👑👸

📝By ISLAH TASII'U  YA'U
   (MRS JAMEEL)


💦Talented writers forum💦

©®💦T.W.F💦

(Kungiya daya tamkar dubu❤,Hadin kanmu abin alfaharin mu)



*Follow me at wattpad@ Islah_tee*
 








*61 to 65*

Nan mama ta fara mata fada kan yanayin rayuwa ta kuma fada mata buqatar sarfraz ya ta gani ???
Nan ta rufe fuska hakan ya bawa mama tabbacin ta amince 

Da daddare sir Muhammad ya qara dawowa inda suka gaisa amma bai fadi buqatar saba so yake ya kusa kanshi da yawa gun mama itama Sarrah ta sake dashi Dan ta fara qiransa da ya moha har cikin zuciyar sa yaji dadin kiran sa da tayi da sunan hakan ya bashi tabbacin ta fara son shi


Washe gari haka Sarrah ta shirya ta biyawa qawarta nan suka wuce makaranta Dan exam din third term zasu fara next wk Isar su ta ja hannun Iynas taje ta kaiwa sarfraz uniform daya bata nan yace ta tafi dashi amma yayi mamakin yadda bata nuna wani abuba game da zuwansa gidan baisan mama ta kwabe ta kan ko Iyna
All Rights Reserved
Sign up to add Jinin Sarauta Zan Aura to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
Slide 1 of 1
Nixon cover

Nixon

62 parts Complete Mature

Nixon is the 3rd book in the Broken Series. (Ryan is the 1st, Brynn is the 2nd) Nixon leaves rehab early because he can't deal with being there anymore. His sister Kelis finds someone in need of a roommate so he moves in with the girl and gives her his middle name, Lucas. He quickly becomes addicted to the girl and once he gets one taste he's done for. He warns her about his past, about his name, but she ignores all the red flags, not realizing exactly how intertwined she is with the people from his past. He becomes enamored with her, feels like she was made for him while still battling the demons of his past and soon it all becomes too much for him to handle. He makes a heartbreaking decision, thinking it's what's best for both of them and everything changes. Trigger/Content Warning: this book contains mature content, talks of suicide, mental and physical abuse, selfharm, drug use, and addiction Cover designed by Anastasia Wright