DUNIYA DA ZAMANI

DUNIYA DA ZAMANI

  • WpView
    Reads 5,834
  • WpVote
    Votes 354
  • WpPart
    Parts 26
WpMetadataReadOngoing2h 12m
WpMetadataNoticeLast published Mon, Oct 16, 2017
DUNIYA DA ZAMANI Na SophieG Na sadaukar da wannan littafin gabadayansa gareki yaya ta gari,er uwa me albarka da amfani,masoyiya me hakuri da fahimta Bilkisu galadanchi ina rokon Allah daya kauda idon makiya daga kanmu yabamu hakurin daukar kaddararsa aduk yanayin data zomana. Ina rokon masoyana masu karanta littafina akan don Allah duk wacce tasan badon Allah take nuna tana kaunata ba to tadaina fooling dina saboda abinda aka ginashi badon Allah ba baya taba tasiri ina fatan an fahimceni nagode. Meena parrot & mss softie (namesy)wannan shafin nakune nagode sosae da kulawarku agareni.❤ Bismillahirrahmanirrahim. Page 1 Oga muyi sauri fa lokaci na tafiya kuma kasan aikin yau me tsauri ne kawai mu aikashi lahira mukara gaba kasan kuma zamuje wani operation kuma duk ayau dinnan, Kallonsu nake sunkai su goma kowannen su riqe da bindiga sun rufe fuskar su dawata hula wacce daga bakinsu se iso kadai ta bayyanar atsakiyar palon suke suna zagaye da wasu mutane da alama sune mas
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • ❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI)
  • Wanita Mr. Zareef Iskandar [Volume 3]
  • My Lifeline (Under Edition)
  • FATU A BIRNI (Complete)
  • 💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )
  •  AFRA
  • KAICO NAH
  • BA NI DA IKO...
  • MAI ƊAKI...!
  • KOWA YA GA ZABUWA...

Hassan Sooraj Marafa yana da'ya daga cikin hamshakan masu kud'in Lagos. One of the seven billionaire elites dake ruling garin Lagos. Sune ake kira da Asiwaju's of Lagos. Babu wanda ya isa yaja dasu. "Kinfi karfin million d'ari Hibba, ki zauna kiyi nazari akai. Million d'ari, shekara biyar, and your brother is free. It's a contract." Waenan sune kalaman da kyakyawan billionaire Hassan Sooraj ya ra'da mun a kunne. Mutumin dake sa zuciyata hargitsi a duk sanda na daura idanuna akansa. Ina so na kalli cikin kwayar idanunsa nace masa a'a amma taya zan fara? kanina yaci masa bashin naira million da'ya da'ya har d'ari. Bashin dana san har duniya ta na'de bazamu ta'ba iya biya ba saboda mu talakawa ne gaba da baya, ina zamu samu waenan makudan kudi mu biyashi? Abunda yafi daure mun kai yafi bani takaici shine yanda zuciyata kulum take dalmiya cikin kogin sonsa, mutumin da bai daukeni a bakin komai ba sai abar wasarsa. Sunana Hibba Abdullahi, shekarata ashirin da biyu a duniya, ni yar Biu ce, Babur gaba da bayanta, banida kowa banida komai sai kanina, gatanmun shine Allah. Shi kadaine zai iya fiddani daga tarkon wanan kyakyawan attajirin, mai dara daran idanu masu mugun firgitar mun da zuciya. Wanan shine labarin mu.

More details
WpActionLinkContent Guidelines