40 parts Complete MatureTSOKACI
Wannan littafin tsokaci ne a kan rayuwar ma'aurata, abubuwan dake faruwa yanzu a gidajen Auren mu, da kuma matsalolin dake cikin auren. Duk wanda yaga labarin nan yayi iri Ιaya da rayuwar sa to yayi haΖuri domin ban yi don cin zarafin sa ba, nayi ne domin gyara, domin rubutu da gyara shi ne buri na, FaΙakarwa ita ce tsari na, Ilimantarwa kuwa muradi na ne. Isar da saΖon amfana ga al'umma shi ne tunani na. AlΖalami na a kullum yana bin hanyar da zai riΖa gyara ne.