Labari neh akan wasu k'awaye biyu wanda shak'uwarsu ya wuce a misaltashi amma iyayensu basu sanda hakan ba,ko ince basu kula da sanin tsakanin nasu ba wanda hakan ya janyo musu babban matsala daga baya..Ko miye wannan matsalar? ku biyo wannan littafi dan jin amsar tambayar ku...All Rights Reserved