Tabbas duk abinda ka shuka shi zaka girbe,walau me kyau koh kuma sab'aninshi...Allah yasa muyi ta aikata me kyau,wannan labarin yazo da wani salo da siga ta nuna cewar duk wanda ya raina iyayenshi koya muzguna musu tofa dole neh ya gani matuk'ar watarana zai haifa...All Rights Reserved