Fiddy yarinya ce yar 15years yar gidan shahararren dan siyasa wato Honorable Muhammad Sa'eed Wakili wanda akafi sani da S.Wakili. Yarinya ce kyakykyawa mai farin jinin gaske tana karatu a Nigerian Turkish International School Kaduna (NTIS-Kaduna) Meanwhile, Jamal Ahmad Hamza is a Fulani handsome guy dan shekara 16. Dan farin gidan Barrister Ahmad wanda yake classmate ga Fiddy. On the other side, Shamsudden Maiakwati is also a first born to a well known business man Alhaji Bashir Maiakwati and he's a 20yrs old guy preparing to study abroad.. Fiddy da Jamal kowa yasan suna matukar son junansu tun daga J1 from which it started with friendship and later converted to love, kuma kowa yana son ganinsu tare saboda sun dace. Sulaiman shima ya kasance yanason Fiddy sosai more than himself amman bai fada mata da wuri ba saboda yana ganin it wasn't the right time lokacin da ya fara sonta and unfortunately he's somehow late but still baiyi giving up ba saida ya tabbatar ya saka sonshi a zuciyarta which she at last became confuse on who's really her Mr.Right. Domin jin Fiddy ta waye ne shi kadai, you need to patiently follow me. I promise you won't regret In Shaa Allah.....All Rights Reserved
1 part