14 parts Complete MatureHusna Yarinya ce da mahaifin ta yarasu, tana hannun mum dimta for some years, Sai cousin dinta sa'id ya buk'aci ya riketa, sa'id mutum ne mai kwarjini, zumunci da ilimi mutum ne dayake mutukar son soyayya Amma matarsa bata'iya ba! SA'ID yana mutuk'ar son husna kamar ya mutu tun tana karama, ita kuma husna A uba ta dauke shi!..maryam matar sa'id take wahala da ita sosai Haka ta dinga fuskantar kuncin rayuwa Har Allah yasa ta girma masoya suka fara zuwar mata shikuma cousin dinnata yana bala'in sonta ita kuma tanason Aliyu soyayya sukeyi sosai, ga malam saifullahi da tak'e ganin girmansa ga mugun sonta da yakeyi...daga baya Dai sa'id ya sanar da husnah irin soyayyar da yake mata yace zai aureta Sai tace masa soyayyar mu ta iyaye ce a uba Na dauke ka.....# WATA CHAK'WAKIYAR...#KO YAYA ZASU KASANCE? KU BIYONE CIKIN LITTAFINA A UBA NA DAUKE KA......# PLEASE COMMENT LIKE AND VOTE