Personal Person💞 -Hausa Novel
***Tsokaci
Duk tsananin zurfin ciki akwai inda za'a tadda qashi... Aka ce Shure Shure Bata Hana mutuwa... A juri zuwa rafi lallai watarana dole a fasa tulu... Kuma duk nisan jifa qasa zai dawo... Sannan Alhaki ai kukuyo ne
#readers sannu Bata Hana zuwa sai dai a dade ba'a Kai ba. I'll enjoy this book so will u in shaa Allah.