"Pleaseee mana Baby.....!!" ya fada cikin wata irin murya wadda ta narke cikin tsantsar qauna da soyayyah.
Kaina nake girgizawa a tsorace, "Bazan iya ba. Kai fa Abokin Babana ne plssss ka kyale ni, bazan iya ba wallahi!!"
Idanunshi ya zuba min wadanda suke a lumshe kamar na mashaya, dama a yawancin lokuta a haka suke, sai dai na yau sun banbanta da na sauran lokutan. Na yau cike suke da wata irin soyayyah, zallar qauna, pure lust, I can sense them radiating from his body. Muryarshi ta kara yin kasa sosai, "na gaya miki ba zan iya bane Nafee na, it's not as if wani sabo ne nake shirin aikatawa"
Kai na ci gaba da girgizawa hawaye na sauka akan kumatuna, ya zanyi da raina da rayuwata ne ni kam? Bana son gaskata kaina, amma I have to admit it. Na kamu da matsananciyar soyayyar Abokin Babana! Wanda a gani na hakan zallan sabo ne.
Ban san ya aka yi ba sai ganin shi nayi a gabana, kafin inyi wani yunkuri yayi pinning dina da bango, "I love you Nafeesah.... And I know you do too, u just don't want to admit it!"
"no.... No... I... I" na fara fada cikin in'ina kafin inji wasu tausasan lebba sun hana ni karasa maganar. Lebena na kasa ya kamo ya fara tsotsa cikin wani irin passionate kiss, a hankali na lumshe idanuna tare da kamo nashi leben na sama, naji lokacin daya kara hade jikina da nashi kamar zai tsaga cikinshi ya saka ni ciki, muka fara wani irin hadamammen kiss. Ya Allah! He is my father's friend for goodness sake!!! Zuciyata tayi ta nanata maganar, but Hell!! I couldn't let him go, sai ma kara kamo kugunshi da nayi na kara hada shi da jikina...........