IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)
7 parts Complete Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai rabin hamsin ba (25) duk kuwa da shi ya dau nauyin karatun ta? Ko kuwa MUHAMMAD MUBEEN? Matashin saurayi dan gwamna wanda take koyar dashi a karkashin ajin ta na level one? 😂😂Ya take ne? Ya zata kaya da soyayyar ruhi uku dake cikin cakwakiyar rayuwa..????