Komin hasken farin wata... (COMPLETED)
  • Reads 136,455
  • Votes 11,016
  • Parts 52
  • Reads 136,455
  • Votes 11,016
  • Parts 52
Complete, First published Nov 01, 2017
Mature
A idon duniya ya kasance abin Alfahari, kuma abin koyi ga kowani Da musulmi
...

Amma a idonta ba kowa bane face mugu, azzalumi ta gwamci ganin mutuwanta akan shi...

 Hakan ba abun mamaki bane in aka yi la'akari da masu iya magana da su kace KOMIN HASKEN FARIN WATA DARE ABIN TSORO NE ... 

   Ku buyoni a cikin labarin Fatima Zahrau da kala kalan mazan da su ka afka cikin duniyar so tare.
All Rights Reserved
Sign up to add Komin hasken farin wata... (COMPLETED) to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
SILAR AJALI  by Ummu-abdoul
35 parts Complete
Duk manoman dake wucewa zuwa gona a KAUYEN MARKE idan lokacin damina ne sun shaida fuskar RAHANATU . sun tabbatar da itace wadda tafi duk wani dan adama bi ta hanyar.... Saboda nanne hanyarta ta zuwa makaranta. Dabi'arta ce zuwa makaranta, duk wani matashi dake kauyen da makwabtan kauyukan sun shaidata ne a matsayin daliba mai zuwa makarantar boko. Iyayenta basu da kudi, basu mallaki komai ba sai ita da kanwarta AMINA, daga su sai gatarin faskaren da mahafinta malam TANKO ya gada a wurin kawunsa, daga nan sai tukunyar da Rahanatu ta sani da ake dora musu abinci ba kullum ba. Kullum bata manta maganar babanta "karatun ki shine hanyar ceton mu, ke kamar gona ce da muke shuka muke fatan girban albarkacin noman mu anan gaba, karatun ki ne zai sa mu san dadin cire kudi mu biyawa kanmu bukata, karatun kine zai sa wata rana mu daina lissafa abincin da muke ci, karatun ki ne zaisa wata rana mu iya siyan sutura har mu manta adadin wadda muka mallaka, karatun kine zaisa a rika tunawa damu a matsayin masu rufin asiri. Dan haka kada kiyi wasa da karatun ki rahanatu" ba zata yi ba, saboda tana so taga iyayenta sun fita daga talauci. Ta sha alwashin haka. Sai dai a hanyar ta ta zuwa makarantar taci karo da shaidanin yaro HADI ALJAN. Yaron sarkin garin, yaci alwashin lalata rayuwarta koda ta hanyar fyade ne, bata bashi goyon baya ba, amma kuma ba zata iya hana shi ba Ba zata fadawa iyayenta ba saboda kada hankalinsu ya tashi Kota fada musu ba zasu iya komai ba babansa ne sarki. Ba zata kuma daina zuwa makaranta ba saboda canne fatansu yake. Ba zata iya salwantar da rayuwarta ta yarda dashi ba dan zai lalata rayuwarta. A haka ba yadda zata iya, yayi mata fyade. Ba zata iya fadawa iyayenta ba, duk da saida ta wuni a cikin gona cikin jinni, aka samu mai taimaka mata ta ceceta. Cikin da ya bayyana a jikin rahana shine ya zama silar tarwatsewar iyayenta da ita. Har ta tsinci kanta a birni.... A cikin tarragon rayuwa mai tsananin daci da burin daukar fansa...
You may also like
Slide 1 of 10
ABU KHALIPHA cover
SILAR AJALI  cover
AKWAI ƘADDARA cover
🌸သူ့လည်တိုင်တွင် ငါ့နှလုံးသားကို အပ်၍🐉(Complete) cover
⚜️Nay Tin's Love Story⚜️ cover
K'ANDE cover
TSANTSAR HALACCI  cover
'Yan Gidan Gwaiba (Completed)  cover
𝐖𝐀𝐘𝐄  𝐒𝐇𝐈?(𝐒𝐡𝐚𝐟𝐟𝐢𝐪 ko 𝐀𝐡𝐦𝐚𝐝) cover
BABU WAIWAYE cover

ABU KHALIPHA

54 parts Ongoing

labari akan tantirincin manyan masu kudi da yan siyasa,tare da illar rashin bawa yara tarbiyyar data kamata gabadaya labarin akwai tsantsagwaron soyayya son xuciya da rikita rikita,zanso kubiyoni cikin Abu khalipa domin jin yadda labarin yake.