Shin wani irin kallo kake yiwa masoya biyu wad'anda akwai tazarar shekaru tsakaninsu, musamman ma in aka ce Macen ta fi Namijin yawan shekaru?
Tayi wuff dashi, ko Tsoho yayi wuff da yarinya.
To ga labarin wani matashin saurayi mai farin jinin 'yan mata amma shi hankalinsa kwata-kwata ba ya kansu dalilin tun asalin fari Aliyu Haydar yafi son auren mace wacce ta girmeshi da yawan shekaru. Ana haka ne kuma ya had'u da Laila Kashim wacce ta dace da duk tsari na matar aurensa.
A yanzu kuma da mutanen duniya suke kyama game da kushe irin wannan tarayya shin Aliyu Haydar da Laila zasu cika burinsu ko dai zasu iya hak'uri da juna don gujewa zagin duniya a kan tarayyar da Allah ya halatta?
Soyayya... RUWAN ZUMA
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Male Lead ဇာတ်ကောင်သည် Female Lead အပေါ် Possessive ဖြစ်ပြီး No Escape, Jealousy တို့နှင့် ပြည့်နှက ်နေတဲ့ Toxic and Dark Romance အမျိုးအစားဖြစ်တာကြောင့် စိတ်ကြိုက်တွေ့မှ (သို့မဟုတ်) အဆင်ပြေမှသာ ဖတ်ရှုပါရန်။