Muqqadari Ne
  • Reads 84,524
  • Votes 7,645
  • Parts 46
  • Reads 84,524
  • Votes 7,645
  • Parts 46
Complete, First published Nov 29, 2017
Mature
Kaddara kalma ce me girma Wanda Allah Kan jarabci bawansa da ita Amma kuma yayi alkawarin lada me girma to whosoever ya karbe ta, yadda DA Kaddara is a sign of a muuminun. 
*                              *                             *

Koda wasa kayi tunanin zan aureka ko zan soka kayi kuskure, virginity is every woman's pride and proud but ka cuceni ka rabani da darajata, me kkeso na kaiwa mijina? 
*                              *                              *

Kuka take sosae kamar donshi tazo duniya idonta yayi jawur kamar qarashi.  "why am I alive? " shi ne tambayar data kasance take yinta a kullum. Rayuwarta abin tausayi ce, abubuwa masu girma Ke faruwa da ita. "I'll accept and stand beside u" Itace Abinda take jira Daga Gurin wanda  Ta dade tana so  Amma  besan tanayi ba MA.  Inner self enta Ke gaya mata komae MUQQADARI NE 

Follow me on this journey to have an insight on rayuwar mupheeyda . Wacce Kaddara ce haka?  Waye yyi danyen aikinan?  WA take so?  Ze sota? Who will accept her?  I've all the answers you need dont skip a word let alone a page.

Muqqadari ne 

     Ammin su'ad ce?
All Rights Reserved
Sign up to add Muqqadari Ne to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
မောင်စေစားရာအရုပ်လေး[ Complete ] by XC5953
52 parts Ongoing
ချမ်းသာကြွယ်ဝမူတွေနဲ့ဂုဏ်ရှိန်ပြင်းတဲ့ မိုးထိခေါင်မှိုင်း ဟာအိမ်ထောင်ကွဲဖြစ်ပြီးငါးနှစ်အရွယ်သားလေးတစ် ယောက်ရှိပေမဲ့ သားလေးရဲ့ပူဆာမူကြောင့်ညီလေးတစ် ယောက်ထပ်မွေးဖို့အဌားကိုယ်ဝန်ဆောင်လိုက်ရှာခဲ့ပါတယ်...... မိထွေးသားအမိရဲ့နှိပ်စက်မူနဲ့အဖေဖြစ်သူအကြွေးတွေကြားရုမ်းကန်နေရတဲ့ အလှလေး ဒီလွန်းရိပ်နဲ့တွေ့ပြီး သူနဲ့အတူနေကာ ကလေးမွေးဖို့အတွက်ပိုက်ဆံပေးပြီးစေခိုင်း ခဲ့ရာက ဇာတ်လမ်းလေးကဘာဆက်ဖြစ်မလဲ ခ်မ္းသာႂကြယ္ဝမူေတြနဲ႕ဂုဏ္ရွိန္ျပင္းတဲ့ မိုးထိေခါင္မွိုင္း ဟာအိမ္ေထာင္ကြဲျဖစ္ၿပီးငါးႏွစ္အ႐ြယ္သားေလးတစ္ ေယာက္ရွိေပမဲ့ သားေလးရဲ႕ပူဆာမူေၾကာင့္ညီေလးတစ္ ေယာက္ထပ္ေမြးဖို႔အဌားကိုယ္ဝန္ေဆာင္လိုက္ရွာခဲ့ပါတယ္...... မိေထြးသားအမိရဲ႕ႏွိပ္စက္မူနဲ႕အေဖျဖစ္သူအေႂကြးေတြၾကား႐ုမ္းကန္ေနရတဲ့ အလွေလး ဒီလြန္းရိပ္နဲ႕ေတြ႕ၿပီး သူနဲ႕အ
SHADE OF RUFAIDAH by SURAYYAHMS
56 parts Complete Mature
"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once have anyone ever want the number zero,they are unaware dat zero is the number where there is no happiness nor sadness,zero is a tranquil place where ones find his inner peace. 15year old Rufaida Abubakar Malami has seen d world through numbers where Everyone in the negative lane is striving for the positive and those in d positive only strive hard to stay up der,thou it sumtimes prompt dem to fall down to the negatives yet everybody seems to forget about the number ZERO which poor rufaida is striving so hard for. Acikin duniyarta mai dauke da fuska uku,da kusurwan qaddarori guda uku da Abokan rayuwa guda uku,Da mutuwa uku. Hell is a the world who doesn't care or understand her being non binary number,it has been a lonely life for her now and always not until she finds comfort in her own grievious SHADES. Positive, negative, da zero, sune lakanin abokan rayuwarta, majaze ne mabanbanta guda uku,saidai Duk wanda ya kasance cikin lambar positive da nagetive ba lallai ya rayu da Ita ba,ita zero ne Dan haka zero ne kadai zai iya tsallake qaddarar mutuwa wanda Allah ya riga ya dorama qaddarar rayuwarta,.. #Rufaida #captain Mufrad #barister Imad "And so let see how zero will alwys feel better with zero creating der own world of comforts and the universe dat no longer feel alone. So dive in with me to the world of Sweet romance and awwwwwwns in search of rufaida's true zero..or would he be covered in her shades?..let's find out.
KE NAKE SO by ummyasmeen
19 parts Complete
#1 sacrifice 21/08/2020 #5 in romance 27/09/2016 "Malam, ka yi kuskure, idan ka na tunanin zaka canza min ra'ayina a minti biyar". "Ko za ki gwada ki gani?" Ya tambaya, yana murmushi, ita ta rasa ma yadda aka yi ya iya murmushi, da dai ba ta ganin hakan a tare da shi. Ta kan dauka shi haka Allah ya halitto shi, duk lokacin da ta samu ganinsa a rayuwarta, sau daya ta taba ganin murmushinsa, ko ba da ita ba, idan tana wurin, baya yin murmushi da kowa. Ta danne zuciyarta, sannan ta zauna, don ita ko ganinsa ma ba ta son yi, bayan abin da ya yi jiya. "Tambaya na ke son na miki. Shin Alhaji Yusuf da ki ke son ki aura, kin tabbata ya damu da farin cikin ki, ko kuwa bacin ranki?" "Wace irin tambaya ce wannan?" Kallonta yake yi kamar zai hadiyeta "Ki amsa min, me ya sani game dake?" Kafin ta ba shi amsa ya ci-gaba. "Shin ya san cewa ba ki son turare mai karfi, saboda ki na da Allergy, ko kuwa ya san idan kin sha ruwan sanyi ciwon Agalawarki na tashi? Ko kuwa kin fi son kasancewa cikin mutane ki yi walwala. Ya san da cewa ba ki amfani da Salary dinki, sai dai ki yi hidima wa wadanda ki ke so?" Ya numfasa cikin murya kasa-kasa ya-ce. "Ya san cewa ba kya son shi?" This is the limit. Ya kai ta makura. "Yaya aka yi ka san duk wannnn a tare da ni?" "Saboda Jidda, na sanki. Na san komai game dake every. Little. Detail. na sani". Ya fada cikin wani yanayi mai tsinka jiyoyin jikin mai saurare. "Well, abinda ba ka sani ba, shi ne ka bata kan batun Alhaji Yusuf, domin kuwa SHI NA KE SO!
You may also like
Slide 1 of 10
Rashin Ga'ta cover
⚜️Nay Tin's Love Story⚜️ cover
မောင်စေစားရာအရုပ်လေး[ Complete ] cover
SHADE OF RUFAIDAH cover
KE NAKE SO cover
DACEWA✅ cover
YARIMA SARAKI  cover
🌸သူ့လည်တိုင်တွင် ငါ့နှလုံးသားကို အပ်၍🐉(Complete) cover
SO MAKAMIN CUTA cover
BA SON TA NAKE BA | ✔ cover

Rashin Ga'ta

32 parts Complete

Rashin gaa'ta is a hausa written story, follow and vote