Labarine da ya qunshi soyayya, tausayi, adalci, hakuri da juriya....... Inda wata kyakkyawar gimbiya a wata masarauta mai suna SALMAH ta hadu da sarkakiyar soyayya daga wajen wasu samari biyu wato SALMAN DA SALEEM......A kuma bangare daya mummunar fansa take fuskanta daga wurin aminin mahaifin ta a sanadin tsohuwar ganar dake tsakanin sa da mahaifin ta.All Rights Reserved