ketika ingin memulai tetapi tidak beranjak dari berguman, saya yakin tidak ada yang berubah. waktu terus saja memanipulasi keegoisan sehingga musnah sudah impian. hancur sudah harapan. percaya akan keajaiban kata. sejatinya tulisan dapat membunuh atau mungkin menghidupkan
40 Kapitel Abgeschlossene Geschichte Erwachseneninhalt
40 Kapitel
Abgeschlossene Geschichte
Erwachseneninhalt
TSOKACI
Wannan littafin tsokaci ne a kan rayuwar ma'aurata, abubuwan dake faruwa yanzu a gidajen Auren mu, da kuma matsalolin dake cikin auren. Duk wanda yaga labarin nan yayi iri ɗaya da rayuwar sa to yayi haƙuri domin ban yi don cin zarafin sa ba, nayi ne domin gyara, domin rubutu da gyara shi ne buri na, Faɗakarwa ita ce tsari na, Ilimantarwa kuwa muradi na ne. Isar da saƙon amfana ga al'umma shi ne tunani na. Alƙalami na a kullum yana bin hanyar da zai riƙa gyara ne.