Ranar wanka ba'a 'boyon cibi. Ranar da ya kamata ta zama ranar farincikinta watau ranar aurenta, ranar ne ta rasa komai na rayuwarta, watau iyayenta da bata ha'dasu da komai ba a duniya. To ya rayuwarta zata ci gaba bayan nan.All Rights Reserved
1 part