Saudat da Fauzat, yan uwan junane sun tashi cikin rayuwa wacce babu kwaba balle kyara,duk da haka baisa dayar su ta fandare ba a yayinda dayar ta biyewa rudin duniya, sanadin da yasa ake zatan wuta a makera sai a ka sameta a masakaAll Rights Reserved