MIJINA NE! ✅
  • Reads 100,682
  • Votes 6,536
  • Parts 27
  • Reads 100,682
  • Votes 6,536
  • Parts 27
Complete, First published Jan 19, 2018
Ashe dama ana mutuwa a dawo? Ashe dama in mutum ya mutu, aka binne shi a kasa zaka iya ganinshi a rayuwarka?

Kodai idonta ke mata gizo? Ko kuwa ta haukace ne? Aa, kila kuma kuncin da rayuwarta take ciki shine take ganin mutanen daya kamata ace tana tare dasu? 

Amma tabbas mijinta ne, shine. Ta tabbata shi din ne. Ga murmushin shi nan, dariyar shi, yanayin yadda yake tafiya. Wallahi shine!

Shin mijin nata ne ko kuwa? Da gaske shi din take gani ko kuwa? Amma ba'a mutuwa a dawo. Saidai a yanayin yanda rayuwarta take juyata, takan iya cewa ita a nata fannin rayuwar, kila mutum yakan mutu sai ya dawo. 

Mijinta ne, kome zasuce bazata taba yarda dasu ba. 


Aisha Malumfashi.
All Rights Reserved
Sign up to add MIJINA NE! ✅ to your library and receive updates
or
#1rayuwa
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
တည် cover
Match Made In Clouds  cover
Farin Wata cover
Mace a yau!  cover
WATA KISHIYAR (ALKAHIRI CE KO SHARRI) cover
'Ya Mace (Completed)✅ cover
DACEWA✅ cover
Painting On The Skin cover
မေတ္တာဝေဆာ ဆည်းလည်းပမာ🌻(ongoing)  cover
SARAKI (The Accused Prince) ✅ cover

တည်

54 parts Complete

Title - တည် {တည္} Author - Neera Chapters - 52 chapters + 1 extra ကန့်လန့်ဆန်သောအချစ်၏ Extra 2 ကိုအရင်ဖတ်ပေးပါ။ ကန့္လန့္ဆန္ေသာအခ်စ္၏ Extra 2 ကိုအရင္ဖတ္ေပးပါ။