WANDA YA TUNA BARA......(beji dadin bana ba)
  • Reads 11,083
  • Votes 1,106
  • Parts 30
  • Reads 11,083
  • Votes 1,106
  • Parts 30
Complete, First published Jan 28, 2018
Mature
Safiyyah zuwa nai muyi magana akan Wanda ze tafi dubo zuwaira da jaririn ta Dan aganina bekamata ace har ana jibi suna bamuje ba,

Katashi yar matace me Dan matsakaicin jiki ke maganar da wata kyakkyawar mata da bazasu wuce sa'anni da waccen ba,

Eh hakane bilkisu yanzu abinda zamuyi ke tunda zakije gida yau semu shirya kifita tare muje can gidanku idan nadan zauna se in wuce can gidan zuwairan zan barmiki Muhammad daga can se in dawo gida in Dora girka tunda bada wuri ze dawo ba yau,
All Rights Reserved
Sign up to add WANDA YA TUNA BARA......(beji dadin bana ba) to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
GOBE NA (My Future) by KhadeejaCandy
65 parts Complete
Babu mace da zata labarta yadda wata macen take ji har sai ta taba kasancewa a cikin halin da wacan macen ta kasance. Daga ni sai ire-irena mu ke iya labarta yadda mace ta ke ji idan aka keta haddin yarta ko kuma ita kanta! Ina ma ace yau haddina ni Halimatu aka keta ba na yata ba? GOBE NA... Zawarcin Halimatu... *** *** *** Babu wanda zuciyarsa ta raya masa sai matar nan, sosai ya maida hankali yana kallon gurin da take zaune tare da yaranta, the way ta take sharar hawaye ya kara karafafa zatonsa a kanta, labarin yarsa ya shigo ciki duk kuwa da bata fadi sunansa ba ko sunan yarsa sai dai ta fadi cewar mahaifin yar ya zargeta da kisan yarsa saboda kaddarar mutuwarta ya fada mata, kamar yadda kadarar gushewar hankalin abokin aikinta ya fada a kanta, an keta mata haddi an ketawa yarta, mijinta ya ci zarafinta, a kokarin kwatar hakkin yarta mijinta ya saketa, ga labarin samun aikin kamfanin da tai ya shigo ciki sai dai shi ma bata fadi sunan kamfanin ba..... Wani irin kallonta yake, har ya ji kamar gilashin dake idon sa ya tare ganinsa sai ta ya cireshi yana cigaba da kallonta, ita kuma ta soke kai kasa yana ta latsa waya tana sharar kwalla, wa akai wa fyade? Wacen karamar ko babbar? No wait mutunen da take bawa abincin a kusa da kamfaninsu abokin aikinta ne? Is that why take kokarin kula da shi? Waye mijin na ta? Waya ke bibiyarta? A lokaci daya ya jerowa kansa wadannan tambayoyin, da bashi da amsar su, and he can't take his eyes on her kamar his life defend on her.
හිනාවෙන දේදුන්න🌈 😊[[ YiZhan ]]💚❤️ by jsanjee_18
34 parts Ongoing
අහසක් දරාගන්න පුළුවන් පොළවකට විතරම ද.. ඇයි දේදුන්නකට බැරි ද.. බැරි නෑ පුළුවන්.. හිරු එළියයි වැස්සයි දෙකම තියන මොහොතක.. දැනෙන හැගීම හරියටම මොකද්ද කියලා තෝරාගන්න බැරුව ඉන්න ඒත් පරිණත අහසක.. ලස්සන හත් පාට ඒත් ළා බාල දේදුන්නක් පෑයුවොත්.. ඒකත් හිනාවෙන දේදුන්නක් නම්... පරිණත අහසත් ඒ ළා බාල දේදුන්නට අසීමාන්තිකව ප්‍රේම කරනවා නම්... ඉතින් ඒ දේදුන්නට අහසේ තුරුලටම වෙලා පායන ගමන් එයාගේ හිනාවෙන් මුළු අහසම නිවන්නත් එයාගේ ආදරෙන් මුළු අහසම දරාගන්නත් පුළුවන් නම්.. මොකටද දුරින් තියන පොළවක්.. එන්න ඒ දේදුන්න ප්‍රේමණීය අහසක්‌ දරාගන්න හැටිත් ඒ අහස හිනාවෙන දේදුන්නක්‌ ප්‍රේමයෙන් පාට කරන හැටිත් බලන්න වගේම විදින්න... Start - 2024 / 12 / 01 End - ?
You may also like
Slide 1 of 10
කෙ ම් මු ර.....(yizhan)✅ cover
GOBE NA (My Future) cover
'Yan Gidan Gwaiba (Completed)  cover
KALLON KITSE.  cover
හිනාවෙන දේදුන්න🌈 😊[[ YiZhan ]]💚❤️ cover
ඉ+ලව් cover
🍁නූශ්🍁(Zhanyi)✅ cover
BREATH OF LIFE (Complete) cover
🔱SINGAM(✅) cover
You Broke Me First [ COMPLETED ] cover

කෙ ම් මු ර.....(yizhan)✅

91 parts Complete

මා දන්නා ප්‍රේමනීයම යක්ශපරානය අග්නි!!