Amfanin kwai wajen magance kurajen fuska
  • Reads 651
  • Votes 28
  • Parts 1
  • Time <5 mins
  • Reads 651
  • Votes 28
  • Parts 1
  • Time <5 mins
Complete, First published Feb 12, 2018
Assalamu Alaikum barkanmu da warhaka barkanmu da sake saduwa da ku a cikin sabon shirin namu insha Allah yau zaku koyi yanda ake amfani da kwai wajen magance kurajen fuska, a hakikanin gaskiya kurajen fuska na daya daga cikin ababen da ke bata fuska. Akwai wadansu kuraje masu yawan naci. Ya kamata mu kula da fuskarmu musamman ma lokacin damina saboda a lokacin ne fuska takan fitar da gishiri watau a Turance 'sebum', kamar yadda muka sani, gishirin fuska na toshe ramukan da gumi ke fitowa. Idan hakan ya faru, sai fuska ta fara yin kuraje. karanta cikakken labari ta hanyar danna link nan

http://duniyanfasaha.blogspot.com.ng/2018/01/amfanin-kwai-wajen-magance-kurajen-fuska.html
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add Amfanin kwai wajen magance kurajen fuska to your library and receive updates
or
#8taba
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
ကံမကောင်းတဲ့ အမျိုးသားအရံဇာတ်ကောင်ကို လက်ထပ်ဖို့ ၇၀ခုနှစ်သို့ ပြန်သွားခြင်း   cover
Forgetful Swan  cover
A Painting of the Villainess as a Young Lady cover
When It Reigns (Cursed Reigns, #1) cover
THE DANCING GIRL cover
𝐓𝐡𝐞 𝐀𝐠𝐧𝐢𝐡𝐨𝐭𝐫𝐢'𝐬  cover
Cannon Fodder Cultivation Guide cover
"මගේ හිතුවක්කාරයා" cover
THEODORE cover
Betrayed, I Met The Demon Lord cover

ကံမကောင်းတဲ့ အမျိုးသားအရံဇာတ်ကောင်ကို လက်ထပ်ဖို့ ၇၀ခုနှစ်သို့ ပြန်သွားခြင်း

66 parts Ongoing

_beautifulfemalelead _business _fantasy _femaleprotagonist _handsome Malelead _military _pregnancy _space _teachers